wikishia:Featured articles/2023

Daga wikishia

Jafar Bn Muhammad Sadik (A.S) ya rayu tsakanin Shekaru 83-148 h kamari, Imami na shida cikin jerin Imamai Goma sha biyu na Shi’a ya karbi ragamar Imamanci bayan Mahaifinsa Imam (Bakir (A.S) ya yi Imamanci tsawon Shekaru 34 daga shekara ta 114-148 h kamari zamanin Halifancin Sarki Hisham Bn Abdul-Malik bayansa kuma ya yi zamani daya tare da Sarakunan Abbasiyawa guda biyu Saffahu da Mansur Dawaniki, Sakamakon Rauni da Hukuma Umayyawa ta fuskanta Imam Sadik (A.S) ya samu damar yin ayyukan bada Ilimi da yada shi sosan gaske idan aka kwatanta da sauran Imaman Shi’a, adadin Dalibansa da suke daukar Ilimi a wurinsa sun kai Mutum 4000, Akasarin riwayoyin Ahlil-Baiti (A.S) daga Imam Sadik (A.S) aka rawaito su, da wannan dalili ne ake kiran Mazhabar Shi’a Imamiyya da sunan Mazhabar Jafariyya.

Full article ...

Other featured articles: Ali WaliyullahiNaman da ya halast aciHadis Iftirak