Wanda aka haifa a ɗakin Ka’aba

Daga wikishia
Allo dauje da zanen hoto wanda Farshiciyan ya yi

Wanda aka Haifa a Dakin Ka’aba (Larabci: وليد الكعبة) yana nufin ƙissar haihuwar Imam Ali (A.S) a ɗakin Ka’aba, wanda ake daukar sa daya daga cikin kyawawan falalolin sa. A wasu madogaran Ahlus-Sunna sun ƙirƙiri ruwayoyi da manufar inkarin falalolin Imam Ali (A.S) tare da jingina wannan falalar ga wasu.

Aƙalla majiyoyin Ahlu-Sunna goma sha shida da majiyoyin Shi'a hamsin sun ce an haifi Imam Ali (a.s.) a ɗakin Ka'aba. (Littattafan hadisi da tarihi). Kuma Ansami ruwayoyi dayawa wanda haddinsu yakai Mutawaturi.Tabbas, akwai bambance-bambance game da cikakkun bayanai da Aka rubuta littafai da dama game da haihuwar Imam Ali (AS) a Ka'aba ɗin,daga cikin su akwai littafin “Ali Walidu al-Ka'aba”, wanda Mirza Mohammad Ali Urdubadi ya rubuta (1380-1312), wanda aka fassara kuma ake kira da “Shi kadai aka taba Haihuwa a Ka’aba”.

Rahoto daga litatafai

Anhaifi Imam Ali (A.S) Imamin ‘yan Shi’a na farko a ɗakin Ka’aba [1] Allama Amini ya kawo daga majiyoyin Sunna goma sha shida da majiyoyin Shi’a hamsin cewa an haifi Imam Ali a cikin Ka'aba.[2] Ya kuma ambaci mawaka 41 daga karni na 2 zuwa na 14 inda suka ambaci haihuwar Imam Ali a cikin Ka'aba a cikin waƙoƙin su[3]

A cikin bayani da sharhin da akaiwa littafin Ihƙaƙul-haƙ, an ruwaito haihuwar Imam Ali a ɗakin Ka'aba daga majiyoyi goma sha bakwai na Sunna,[4] Akwai sabɗ bin jauzi[5] da Ibn Sabbag Al-Maliki[6] da Ali bin burhanuddin Halabi [7] gabaɗayansu malaman sunnah ne suma sun kawo haihuwar imam Ali A cikin ɗakin Ka'aba. A cikinsu Akwai Al-Mustadarak Alal Al-Sahihaini[8] da Kefayat ɗalib,[9] wanda ruwayoyin sun kai haddin Tawaturi.

Labarin Yanda Abin Ya Faru

Labarin farko: Haihuwar Imam Ali a Ka’aba ya zo a wurare guda uku: Na farko: A cikin littafin Manaƙib Ibn Maghazili (ya rasu a shekara ta 483 bayan hijira) an ruwaito daga Imam Sajjad (A.S) Annabi ya ga Abu Talib yana baƙin ciki sai ya tambayi dalilin sa. Sai Abu ɓalib ya ce matarsa Fatima Bint Asad tana naƙuda. Dukansu sesuka tafi ɗakin Ka'aba tare da Annabi, Abu Talib ya zaunar da Fatima bint Asad a gefan ɗakin Ka'abar, Bayan an haifi Ali sai da Annabi ya rakasu har gidan su.[10] Na biyu: Sheikh Saduk a cikin littattafansa na hadisai kaman Ilalu Sharayi [11] da Ma'anil Akhbar [12] da Amali[13] da kuma bayansa wasu masu Malaman hadisi [14] sun ruwaito daga Yazid bin ƙa'anab cewa Fatima bint Asad ta ce. tana kusa da Ka'aba tana jin zafin naƙuda. Nan ta roƙi Allah ya sauƙaƙa mata haihuwa. A wannan lokacin ne bangon kaaba na gefe ya rabe daga gefe , Fatima ta shiga Sai gundaya rabe yakoma ya haɗe da kansa, An kuma karɓowa daga Yazid bin ƙa'anab cewa: duk yanda mukai munkasa iya bude kofar ɗakin Ka’abar a lokacin. . Don haka sai muka gane cewa Allah ne ya yi wannan aikin , Bayan kwana hudu Fatima bint Asad ta fito daga ɗakin Ka'abar da Ali a hannunta. Na uku: Kamar yadda Hasan bin Ali ɗabari (wanda ya rayu a shekara ta 701 bayan hijira) a cikin littafin Tuhfa al-Abrar, Fatima bint Asad mahaifiyar Sayyidina Ali (AS) ta kasance tana ɗawafi a ɗakin Ka'aba a lokacin da take naƙuda, kuma ta kasa jurewa dawowa. gida. Don haka sai ta juya zuwa ɗakin Ka'aba, kofar ɗakin Ka'aba ta bude, ta shiga ɗakin Ka'abar Aka rufe ƙofar, nan ta haifi ɗanta a ɗakin Ka'aba. Taa kasance a cikin Ka’aba kwana uku.[15] Bisa dogara da riwayar da ta zo a Bihar-Anwar hakika Mahaifiyar sa Fatima Bnt Asad kan kissar shigarta Dakin Ka'aba domin haifar Imam Ali (A.S) ta fifita kan Asiya da Maryam [16]

Mahanagar Allama Taharani dangane Asrar din Haihuwar Imam a Dakin Ka'aba

Sayyid Muhammad Husaini husaini Tahrani Babban Malami ne na Shi'a a karni na 14 h yace: daya daga cikin Asraru na haihuwar Imam Ali (A.S) Dakin Ka'aba na iya kasancewa Allah ne yace: yake Ka'aba hakika alabarkacin haihuwar wannan yaro zan tsarkake daga datti da kazantar Gumakan da suke cikinki.[17]

Bayanin kula

 1. Masoudi, Moruj al-Dahahab, 1409 AH, juzu'i na 2, shafi.349; Mofid, Al-Arshad, 1414 AH, juzu'i na 1, shafi na 5.
 2. Amini, Al-Ghadir, 1416 AH, Mujalladi na 6, shafi na 43-37.
 3. Amini, Al-Ghadir, 1416 AH, Mujalladi na 6, shafi na 44-51.
 4. Marashi Najafi, Sharhin Ihkakul Hakki, Maktabatu Ayatullahi Mar-ashi, juzu'i na 7, shafi na 486-491.
 5. Sibt Bn Jawzi, Tadhkirat al-Khawas, 1401 BC, shafi na 20.
 6. Ibn Sabbagh, Alfusulu Muhimma, 1422 BC, sashi na 1, shafi na 171
 7. Halabi, Al-Sira Al-Halbiyyah, 1400 H., juzu'i na 1, shafi na 226.
 8. Hakim Nishaburi, al-Mustadrik Ali al-Sahiheen, 1422 H., juzu'i na 3, shafi na 483.
 9. Ganji Shafi'i, Kefaiya Talib, 1404H, shafi na 707
 10. Ibn Maghazali, Manaqib al-Imam Ali bin Abi Talib, 1424 AH, shafi na 58-59; Ibn Hatim Shami, Al-Dur al-Nazim, 1420H, shafi na 225.
 11. Sheikh Sadouq, Ilalusharayi, 1385, juzu'i na 1, shafi na 135.
 12. Sheikh Sadouq, Ma'ani Al-Akhbar, 1403H, shafi na 62.
 13. Sheikh Sadouq, Amali, 1376, shafi na 132.
 14. Mohammadi Rayshahri, Daneshnameh Amirul Momineen (AS) barfaye Alqur'ani wa Hadisi wa Tarik, 2018, Mujalladi na 1, shafi na 78.
 15. Tabari, Tuhfa Al-Abrar, 1376, shafi na 165-164.
 16. Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 35, shafi na 9. Mofid, Al-Arshad, 1414 AH, juzu'i na 1, shafi na 5.
 17. حسینی طهرانی، امام شناسی، ۱۴۲۵ق، ج۱، ص۱۱۷؛ مقام امیرالمؤمنین و کیفیت ولادت آن حضرت در خانه، وبگاه مکتب وحی.

Nassoshi

 • مقام امیرالمؤمنین و کیفیت ولادت آن حضرت در خانه، وبگاه مکتب وحی.
 • Ibn Sabbagh Maliki, Ali Ibn Muhammad, Al-Fusul al-Muthama fi Marafah al-Imam, Qum, Dar al-Hadith, 1422H.
 • Ibn Maghazali, Ali Ibn Muhammad, Manaqib al-Imam Ali Ibn Abi Talib, Beirut, Darul Awtah, 1424H.
 • Amini, Abdul Hossein, Al-Ghadir fi Al-Kitab wa Sunnah wa Al-Adab, Qum, Cibiyar Al-Ghadir, 1416H.
 • Hakeem Neishaburi, Muhammad bin Abdullah, al-Mustadrak Ali al-Sahiheen, Beirut, Dar al-Fikr, 1422H.
 • Hosni, Sayyid Nabil, Al-Mawlud fi Baitullahi al-Haram Ali bin Abi Talib Am Hakim bin Hizam, Karbala, Al-Utbah al-Husainiyyah al-Maqdisa, Qasm al-Shaon al-Fiqriyyah da Al-Thaqafiyyah, 1433 AH/2012 AD
 • Hosseini Tehrani, Mohammad Hossein, Imamology, Mashhad, Allameh Tabatabayi, 1425H.
 • Halabi, Ali bin Burhan al-Din, Al-Sira al-Halabiyyah fi Sira al-Amin al-Ma’mun, Beirut, Dar Al-Marafah, 1400H.
 • Mohammadi Rayshahri, Muhammad, Daneshnameh Amir al-Mominin (amincin Allah ya tabbata a gare shi) bisa Alqur'ani, Hadisi da Tarihi, Qum, Cibiyar Kimiyya da Al'adu ta Darul-Hadith, Kungiyar Bugawa, 2009.
 • Sabat bin Jozi, Youssef bin Farghli bin Abdullah al-Baghdadi, Al-Khwas Taqret, Beirut, Mu'assasa Ahl al-Bait, 1401H.
 • Shami, Yusuf bin Hatem, Al-Dar al-Nazim fi Manaqib na Imaman Allah, Kum, Jamia Madrasin, 1420H.
 • Shushtri, Mohammad Taqi, Al-Rajal Dictionary, Qum, Al-Nashar al-Islami Institute, 1410 AH.
 • Sheikh Sadouq, Muhammad Bin Ali, Amali, Tehran, Kitabchi Publications, 1376.
 • Sheikh Sadouq, Muhammad bin Ali, Ma'ani Al-Akhbar, Qum, ofishin yada labaran Musulunci, 1403H.
 • Sheikh Sadouq, Muhammad Bin Ali, Dokokin Dokoki, Kum, Shagon Littafin Darvri, 1385.
 • Sheikh Mufid, Muhammad bin Muhammad, Al-Irshad fi Marafah Hajjullah Ali Al-Abad, Qum, Al-Bait Foundation, 1414H.
 • Tabari, Muhammad bin Ali bin Rostam Tabari, Bashara al-Mortaza na Shi'a al-Mortaza, bincike na Javad Qayyumi Esfahani, Al-Nashar al-Islami Foundation na Jamaat al-Madrasin a Kum al-Mushrafah, 1420H.
 • Tabari, Emad al-Din Hasan bin Ali, Tohfa al-Abrar, Tehran, rubuce-rubucen al'adun gargajiya, 1376H.
 • Qureshi Asadi Makki, Zubair Bin Bakkar, Jamhara Nasab Quraysh and Akhbars, Research: Mahmoud Mohammad Al Shaker, Madani Press, 1381 AH.
 • Ganji al-Shafa'i, Muhammad bin Youssef, Kefaiya Talib fi Manaqib Ali bin Abi Talib, Tehran, Dar Ayyaya Tarath Ahl al-Bait (AS), 1404H.
 • Morteza Ameli, Seyyed Jafar, Sahih Man Sirat al-Nabi al-Azam (a.s), Kum, Dar al-Hadith, 1426H.
 • Murashi Najafi, Seyyed Shahabuddin, Sharhin Ahqaq al-Haq, Qum, Mazhabar Ayatullah Murashi, Bita.
 • Masoudi, Ali bin Hossein, Promoting Al-Dahab and Maaden Al-Jawhar, Research by Asad Daghar, Qum, Dar Al-Hijrah, 1409 AH.