Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 3: Layi 3:
[[File:ایتها الصدیقة الشهیده.jpg|thumb| Rubuce-rubucen Frazi na  Sayyida Fatima (a.s) wadda a cikinta aka yi magana da Fatima (a.s) a matsayin shahada.]]
[[File:ایتها الصدیقة الشهیده.jpg|thumb| Rubuce-rubucen Frazi na  Sayyida Fatima (a.s) wadda a cikinta aka yi magana da Fatima (a.s) a matsayin shahada.]]


'''Shahadar Sayyid Faɗima a (S)''' (larabci{{Arabic| شهادة السيدة فاطمة (ع)،}}) yana daga cikin dadaddiyar akidar ƴan Shi'a, kamar yadda ƴan Shi'a suka yi imani da cewa Fatima ƴar Manzon Allah tsira da  Allah su tabbata a gare su, ba ta mutu haka kawai ba ko mutuwa ta dabi'a ba, a a. ta yi shahada ne sakamakon abin da wasu daga cikin sahabban Manzon Allah suka yi mata, kuma babban sanadin shahadarta shi ne Umar bin Khaddabi.
'''Shahadar Sayyida Faɗima a (S)''' (larabci{{Arabic| شهادة السيدة فاطمة (ع)،}}) yana daga cikin daɗaɗɗiyar aƙidar [[ƴan Shi'a]], kamar yadda ƴan Shi'a suka yi imani da cewa Fatima ƴar [[Annabi Muhammad (s.a.w)]], ba ta mutu haka kawai ba ko mutuwa ta dabi'a ba, a a. ta yi shahada ne sakamakon abin da wasu daga cikin sahabban Manzon Allah suka yi mata, kuma babban sanadin shahadarta shi ne [[Umar ɗan Khaɗɗabi]].


Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin rayuwarta kankanuwa bayan wafatin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama da alayensa. Rigingimun da suka biyo bayan wafatin Annabi da abubuwan da suka faru a shekara ta 11 bayan hijira, inda aka samu sabani dangane da ranar shahadanta bayan wafatin Annabi. Da kuma cewa ta rasu ne a matsayin shahada bayan an karya hakarkarinta kuma ta yi ɓari ya zube saboda dukan cikinta da Kalifa Umar ya yi, kamar yadda mafi yawan ƴan Shi'a suka yi imani da shi, kuma a fili yake cewa ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da bakin ciki da damuwa da suka sameta a sanadiyyar rasuwar Manzon Allah Sallallahu Alaihi wa Alihi Wasallama kamar yadda Ahlus-Sunna suka yi imani.
Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin gajeriyar rayuwar da ta yi bayan wafatin Manzon Allah(s.a.w). Rigingimun da suka biyo bayan wafatin Annabi da abubuwan da suka faru a [[Shekara ta 11 bayan hijira|shekara ta 11 bayan hijira]], inda aka samu sabani dangane da ranar shahadanta bayan wafatin Annabi. Da kuma cewa ta rasu ne a matsayin shahada bayan an karya hakarkarinta kuma ta yi ɓari ya zube saboda dukan cikinta da Kalifa Umar ya yi, kamar yadda mafi yawan ƴan Shi'a suka yi imani da shi, kuma a fili yake cewa ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da bakin ciki da damuwa da suka same ta a sanadiyyar rasuwar Manzon Allah(s.a.w) kamar yadda Ahlus-Sunna suka yi imani.


ƴan Shi'a suna yin zaman makoki kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da Ayyamu Faɗimiyya, sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka:
ƴan Shi'a suna yin zaman makoki da ta'aziyya kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da [[Ayyamul Fatimiyya]], sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka:
An rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] ya zo a cikinta cewa; Faɗima Siddiƙa ta yi shahada ne. Malamin addinin Shi'a Muhammad bin Jarir al- ɗabari ya ambata a cikin littafinshi Dala'ilul Al-Imama wata ruwaya daga [[Imam Sadik (A.S)]] cewa ta yi shahada ne saboda ɓari da ta yi sakamakon duka da aka yi mata. Daga cikin fitattun abubuwan da aka ambata a cikin ruwayoyi dangane da shahadarta, shi ne abin da ya faru na harin da aka kaiwa gidanta da Imam Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, da zubar da cikinta, Al-Muhsin, da mari da dukanta da Ummar ya yi.
An rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] ya zo a cikinta cewa; Faɗima Siddiƙa ta yi shahada ne. Malamin addinin Shi'a [[Muhammad bin Jarir - ɗabari]] ya ambata a cikin littafinshi Dala'ilul Al-Imama wata ruwaya daga [[Imam Sadik (A.S)]] cewa ta yi shahada ne saboda ɓari da ta yi sakamakon duka da aka yi mata. Daga cikin fitattun abubuwan da aka ambata a cikin ruwayoyi dangane da shahadarta, shi ne abin da ya faru na harin da aka kaiwa gidanta da Imam Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, da zubar da cikinta, Al-Muhsin, da mari da dukanta da Umar ya yi.


wasu daga cikin masu bincike sun yi ƙoƙarin yin shakku kan ingancin ruwayoyin da suka kawo maganar bankawa gida Fatima da Imam Ali aminci ya tabbata a gare su, wuta, ta hanyar bijiro da wasu matsaloli da tambaya kan tarihin faruwar abin. Sai dai wasu daga cikin masu bincike da malaman tarihi sun basu amsa, daga cikinsu akwai Assayyid Ja'afar Murtada Al'amili wanda ya rasu a shekara 1441 hajirar manzon Allah.
wasu daga cikin masu bincike sun yi ƙoƙarin yin shakku kan ingancin ruwayoyin da suka kawo maganar bankawa gida Fatima da Imam Ali aminci ya tabbata a gare su, wuta, ta hanyar bijiro da wasu matsaloli da tambaya kan tarihin faruwar abin. Sai dai wasu daga cikin masu bincike da malaman tarihi sun basu amsa, daga cikinsu akwai [[sayyid Jafar Murtada amili]] wanda ya rasu a shekara 1441 hajirar manzon Allah.


Bisa wasu ruwayoyi masu yawa Faɗima aminci ya tabbata a gareta an binneta ne da dare, mai bincike a tarihin musulinci malama Yusif Alƙarawi yace Faɗima itace ta yi wasiyya kan cewa a binneta cikin dare, sabo da bataso wanda ya zalinceta ya halarci yi mata suttira, babban malami kuma Marji'i na taƙlidi a ƙarni na sha biyar Almirza Jawad Attabrizi ya ce bisa duba da abin da imam Ali ya faɗa loƙacin binneta da ruwayar da aka rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] da [[Imam Sadiƙ (A.S)]] da  ɓoye kabarita da kuma yin wasiyys da a binneta da dare suna cikin dalilai kan cewa ita Faɗima shahada ta yi ba haka kawai ta mutu ba.
Bisa wasu ruwayoyi masu yawa Faɗima aminci ya tabbata a gareta an binneta ne da dare, mai bincike a tarihin musulinci malama Yusif Alƙarawi yace Faɗima itace ta yi wasiyya kan cewa a binneta cikin dare, sabo da bataso wanda ya zalinceta ya halarci yi mata suttira, babban malami kuma Marji'i na taƙlidi a ƙarni na sha biyar [[mirza Jawad tabrizi]] ya ce bisa duba da abin da Imam Ali ya faɗa lokacin binneta da ruwayar da aka rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] da [[Imam Sadiƙ (A.S)]] da  ɓoye kabarinta da kuma yin wasiyys da a binneta da dare suna cikin dalilai kan cewa ita Faɗima shahada ta yi ba haka kawai ta mutu ba.


== Muhimmanci Mas'alar Shahadar Faɗima (S) ==
== Muhimmanci Mas'alar Shahadar Faɗima (S) ==
Layi 18: Layi 18:
kayi saɓani tsakanin Shi'a da sunna.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref>
kayi saɓani tsakanin Shi'a da sunna.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref>


Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na zaman makoki mai suna Ayyami Fa ɗimiya,sabo da yin zaman makoki kan Faɗima amincin Allah ya tabbata a gareta<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> da kuma kwana saba'i da biyar bayan wafatin shi, abin mufi 13 ga watan Jimada Ula.<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta karshe ita magana mafi inganci a gun  ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref>
Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na zaman makoki mai suna Ayyami Fa ɗimiya,sabo da yin zaman makoki kan Faɗima amincin Allah ya tabbata a gareta<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> da kuma kwana saba'i da biyar bayan wafatin shi, abin mufi 13 ga watan [[Jimada Ula]].<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta karshe ita magana mafi inganci a gun  ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref>


ƴan Shi'a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tinawa da ranar shahadar Faɗima A S kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan Jimada Akir<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref> rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tinawa da ranar shahadarta.،<ref>[https://aftabnews.ir/fa/news/126651/ «ماجرای تعطیل شدن روز شهادت حضرت زهرا»]، سایت آفتاب‌نیوز.</ref> kasantuwar  ƴan shi'a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargi Umar.<ref> Mazaheri, Farhang Sugh Shi’i, 1395 AH, shafi na 366</ref> kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi'a suna farin cikin a ranar tara ga wata Rabi'u Awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka  ɗauketa ranar sallah, da sunan ranar sallar Faɗima Azzahara aminci ya tabbata a gareta.<ref> Masali, Nihm Rabi’a, jahialatha, wa khasaratha, 1387H, shafi na 117-119.</ref>
ƴan Shi'a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tinawa da ranar shahadar Faɗima A S kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan [[Jimada Akir]]<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref> rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tinawa da ranar shahadarta.،<ref>[https://aftabnews.ir/fa/news/126651/ «ماجرای تعطیل شدن روز شهادت حضرت زهرا»]، سایت آفتاب‌نیوز.</ref> kasantuwar  ƴan shi'a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargi Umar.<ref> Mazaheri, Farhang Sugh Shi’i, 1395 AH, shafi na 366</ref> kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi'a suna farin cikin a ranar tara ga wata Rabi'u Awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka  ɗauketa ranar sallah, da sunan ranar sallar Faɗima Azzahara aminci ya tabbata a gareta.<ref> Masali, Nihm Rabi’a, jahialatha, wa khasaratha, 1387H, shafi na 117-119.</ref>


=== Takaitaccen Tarihi ===
=== Takaitaccen Tarihi ===
Layi 69: Layi 69:


==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ====
==== Akwai Alaƙa Mai kyau Tsakanin Imam Ali (A.S) Da Sauran Halifofi ====
Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar Faɗima (S) ba shahada ta yi ba, akwai alaƙa a tsakanin imam Ali (a.s) da sauaran halifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Faɗima  ƴar Annabi marubucin littafi  ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Faɗima Azzahara sosai.<ref> Duba: Al-Madheesh, Fatima 'bint Annabiyi, 1440, juzu'i na 5, shafi na 89.</ref> duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Faɗima ta yanke alaƙarta da Abubakar kuma ba ta yi mishi bai'a ba.<ref> Duba: Al-Madheesh, Fatima ‘bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 4, shafi na 521-523.</ref> Muhammad Nafi'u marubuci ɗan ahlus-sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa akwai alaƙa mai kyau tsakanin halifofi uku, wato Abubakar, Umar da Usman da Imam Ali (a.s)<ref>[https://www.neelwafurat.com/itempage.aspx?id=lbb185806-154633&search=books «رحماء بینهم»]، سایت نیل و فرات.</ref> kamar yadda ya zo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata huɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyawuntar alaƙa tsakanin Imam Ali (a.s) da sauran halifofi da kuma alaƙar matan da ƴaƴansu da Faɗima (S), kuma  ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba tadace musguna mata ba da kuma dukanta da zalintarta.<ref> مرجانی، [http://sunnionline.us/farsi/2016/07/6823 «ارتباط و محبت خلفای ثلاثه با علی و فاطمه رضی‌الله عنهما»]، سایت سنی‌آنلاین.</ref>
Daga cikin abubuwan da ahlus-sunna suke kafa hujja da shi kan cewar Faɗima (S) ba shahada ta yi ba, akwai alaƙa a tsakanin imam Ali (a.s) da sauaran halifofi da kuma iyalan gidan shi a cikin wanai littafi mai suna Faɗima  ƴar Annabi marubucin littafi  ya yi ƙori ya baiyana cewa Abubakar da Umar sun kasance suna son Faɗima Azzahara sosai.<ref> Duba: Al-Madheesh, Fatima 'bint Annabiyi, 1440, juzu'i na 5, shafi na 89.</ref> duk da haka kuma shi da kan shi ya tabbatar cewa bayan matsalar Fadak Faɗima ta yanke alaƙarta da Abubakar kuma ba ta yi mishi bai'a ba.<ref> Duba: Al-Madheesh, Fatima ‘bint Annabiyi, 1440H, juzu’i na 4, shafi na 521-523.</ref> Muhammad Nafi'u marubuci ɗan ahlus-sunna yana da littafi mai suna Ruhama'u Bainahum ya yi ƙoƙari a cikin littafin na shi ya nuna cewa akwai alaƙa mai kyau tsakanin halifofi uku, wato Abubakar, Umar da Usman da Imam Ali (a.s)<ref>[https://www.neelwafurat.com/itempage.aspx?id=lbb185806-154633&search=books «رحماء بینهم»]، سایت نیل و فرات.</ref> kamar yadda ya zo cikin wata maƙala da aka bugata a majallar Nida'ul Islam wacce ake bugawa bayan duk wata huɗu ƙoƙarin nuna wasu abubuwa da suke nuna kyawuntar alaƙa tsakanin Imam Ali (a.s) da sauran halifofi da kuma alaƙar mata da ƴaƴansu da Faɗima (S), kuma  ya yi ƙoƙarin nuna cewa irin wannan alaƙar ba ta dace da musguna mata ba da kuma dukanta da zalintarta.<ref> مرجانی، [http://sunnionline.us/farsi/2016/07/6823 «ارتباط و محبت خلفای ثلاثه با علی و فاطمه رضی‌الله عنهما»]، سایت سنی‌آنلاین.</ref>


Malamin aƙida nan ɗan shi'a Sayyid Murtada wanda ya rasu a shekara ta 436 hijira yayin da yake raddi kan abin da wasu daga cikin marubutan ahlus-sunna suka ce, yace gudunmawar da Imam Ali (a.s) ya kasance yana bawa halifa Abubakar da Umar da Usman ba zai yi wu ba ace kawai sabo da hakan ace yana goyan bayansu ba, sabo da nusar da mutum da kuma faɗakar da shi kan kuskure kan hukunce hukunce da kuma kare musulinci wajibi ne kan wannan malami<ref> Al-Sayyid Al-Murtada, Al-Shafi fi Imama, 1410 AH, juzu'i na 3, shafi na 251.</ref> Marubucin littafin nan “Dangantakar Siyasar Sayyidina Ali (a.s) da Khalifofi” (Dangatakar Siyasar Imam Ali (a.s) da Khalifofi) ya kuma tattauna matakai 107 na Imam Ali (a.s) shawarwarin da ya bawa halifofi,kuma a ƙarshe ya kai ga natija da sakamako cewa wannan shawarwarin basa nuna cewa Imam Ali (a.s) yana tare da su halifofin, Shawarar ta su ba ta kasance ta musamman ga Imam ba, a a, suna cikin tarurrukan ne da majalissu na gama-gari da kuma lokacin da jama'a suka tambaye su, ba wai halifofi ne suka nada Ali (a.s) a matsayin waziri kuma mai ba su shawara ba. A'a  Imam Ali cikinn nesanta daga fagen siyasance ya koma yana aikin noma da haƙar rijiyoyi, kuma idan halifofi suka tuntubi Imam Ali (a.s) don haka babu wata hanya da za ta magance matsalolin da ke tattare da su sai shi.<ref> Labbaf, Danshnameh rawabit  siyasi  hazrat Ali (a.s) wa Khulafa, 1388H, shafi na 73-76.</ref>  
Malamin aƙida nan ɗan shi'a Sayyid Murtada wanda ya rasu a shekara ta 436 hijira yayin da yake raddi kan abin da wasu daga cikin marubutan ahlus-sunna suka ce, yace gudunmawar da Imam Ali (a.s) ya kasance yana bawa halifa Abubakar da Umar da Usman ba zai yi wu ba ace kawai sabo da hakan ace yana goyan bayansu ba, sabo da nusar da mutum da kuma faɗakar da shi kan kuskure kan hukunce hukunce da kuma kare musulinci wajibi ne kan wannan malami<ref> Al-Sayyid Al-Murtada, Al-Shafi fi Imama, 1410 AH, juzu'i na 3, shafi na 251.</ref> Marubucin littafin nan “Dangantakar Siyasar Sayyidina Ali (a.s) da Khalifofi” (Dangatakar Siyasar Imam Ali (a.s) da Khalifofi) ya kuma tattauna matakai 107 na Imam Ali (a.s) shawarwarin da ya bawa halifofi,kuma a ƙarshe ya kai ga natija da sakamako cewa wannan shawarwarin basa nuna cewa Imam Ali (a.s) yana tare da su halifofin, Shawarar ta su ba ta kasance ta musamman ga Imam ba, a a, suna cikin tarurrukan ne da majalissu na gama-gari da kuma lokacin da jama'a suka tambaye su, ba wai halifofi ne suka nada Ali (a.s) a matsayin waziri kuma mai ba su shawara ba. A'a  Imam Ali cikinn nesanta daga fagen siyasance ya koma yana aikin noma da haƙar rijiyoyi, kuma idan halifofi suka tuntubi Imam Ali (a.s) don haka babu wata hanya da za ta magance matsalolin da ke tattare da su sai shi.<ref> Labbaf, Danshnameh rawabit  siyasi  hazrat Ali (a.s) wa Khulafa, 1388H, shafi na 73-76.</ref>  
Layi 108: Layi 108:
* Al-Tabari, Muhammad bin Jarir bin Rustam,Dala'ilul Imama, Qum, Mu’assasa Ba’sat, 1413H.
* Al-Tabari, Muhammad bin Jarir bin Rustam,Dala'ilul Imama, Qum, Mu’assasa Ba’sat, 1413H.
* Al-Tabarsi, Hassan bin Ali, Manaqib al-Tahirin, bugun: Hussein Dargahi, Tehran, Raizan, 1379H.
* Al-Tabarsi, Hassan bin Ali, Manaqib al-Tahirin, bugun: Hussein Dargahi, Tehran, Raizan, 1379H.
* Al-Tabrizi, Jawad, Siratul Najat, Qum, ofishin Sayyidina Ayatullah Al-Azmi Tabrizi, 1418H. Wannan littafi na tushen tafarkin tsira na Ayatullah Khoi, tare da sharhin Ayatullah Tabrizi ya yadu sosai.
* Al-Tabrizi, Jawad, Siratul Najat, Qum, ofishin Sayyidina Ayatullah Al-Azmi Tabrizi, 1418H. wannan littafi na tushen tafarkin tsira na Ayatullah Khoi, tare da sharhin Ayatullah Tabrizi ya yadu sosai.
* Al-Tabsi, Muhammad Jawad, Hayatu Siddiqa Fatima, Kum, Bustan Kitab, 1381H.
* Al-Tabsi, Muhammad Jawad, Hayatu Siddiqa Fatima, Kum, Bustan Kitab, 1381H.
* Al-Tusi, Muhammad bin Hassan, Summary of Al-Shafi, edited by: Hussein Bahr Al-Ulum, Qum, Mohebbeen Publications, 1382 AH.
* Al-Tusi, Muhammad bin Hassan, SUmary of Al-Shafi, edited by: Hussein Bahr Al-Ulum, Qum, Mohebbeen Publications, 1382 AH.
* Allahu Akbari, Muhammad, Izdiwaje Ummu Kulthum ba Omar az didgahe farikaini, a cikin Mujallar Tolo, Shamarah 23, Bayes 1386H.
* Allahu Akbari, Muhammad, Izdiwaje Ummu Kulthum ba Omar az didgahe farikaini, a cikin Mujallar Tolo, Shamarah 23, Bayes 1386H.
* Difa'an an Ale wal as'hab, Iyali da Sahabbai, 1431H.
* Difa'an an Ale wal as'hab, Iyali da Sahabbai, 1431H.
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki