Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 75: | Layi 75: | ||
=== Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu === | === Ahlulbaiti Sunsa Sunayan Halifofi Wato Abubakar, Umar Da Usman Ga Ƴaƴansu === | ||
Wasu daga cikin ahlus-sunna suna cewa Imam Ali (a.s) ya raɗawa ƴaƴanshi sunayan Abubakar, Umar da Usman, kuma suna ɗaukar wannan magana a matsayin dalili mai ƙarfi wanda yake nuna kyawun alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su | Wasu daga cikin ahlus-sunna suna cewa Imam Ali (a.s) ya raɗawa ƴaƴanshi sunayan Abubakar, Umar da Usman, kuma suna ɗaukar wannan magana a matsayin dalili mai ƙarfi wanda yake nuna kyawun alaƙa da dangantaka da soyayya tsakanin Imam Ali (A.S) da su.<ref> Hosseini, “Muqaddimah mutarjim”, Name Khulafa Bar Farzandan Imaman, shafi na 11.</ref> kuma suka ce irin wannan alaka da take a tsakaninsu bai dace ace sune suka sanadiyar yin shahadar Fatima ba, wannan maganar an kawota a cikin wani littafi mai suna Tambayoyin da suka ja matasan Shi'a zuwa gaskiya.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431H, shafi na 12.</ref> | ||
Assayid Ali Ashsharustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna Raɗa suna tsakanin rangwame da ɗaga ƙafa na Imam Ali (a.s) da amfanin da Umayyawa suka yi da shi, bayan ya ambaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa; irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙa tsakanin Imam Ali (a.s) da halifofi | Assayid Ali Ashsharustani ya yi bayani dalla-dalla kan raɗa suna a farkon musulinci da ƙarnoni da suka biyu baya a cikin littafin shi mai suna Raɗa suna tsakanin rangwame da ɗaga ƙafa na Imam Ali (a.s) da amfanin da Umayyawa suka yi da shi, bayan ya ambaci abubuwa ashirin da tara ya kai ga sakamakon cewa; irin wannan sa sunan baya nuni kan kyawun alaƙa tsakanin Imam Ali (a.s) da halifofi.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmeyat, 1431H, shafi na 477-488.</ref> kamar yadda rashin sa suna baya nuna gaba da adawa, sabo da sunaye irin Abubakar, Umar da Usman sun kasance tin kafinsu da kuma bayansu.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431H, shafi na 98-99.</ref> A ɗaya bangaren kuma, bisa wata ruwayar da aka samu daga halifa na biyu, cewa Imam Ali (a.s) yana ganinsa a matsayin makaryaci kuma maha'inci.<ref> Neyshaburi, Al-Musnad Al-Sahih, Dar Ihya’ Al-Tarath Al-Arabi, juzu’i na 3, shafi na 1377.</ref> ko kuma cewa Abubakar ba asalin sunan mutum ba ne, Alkunya ce, kuma babu wani mutum da yake sawa ɗan shi alkunya a matsayin suna.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasmiyyat, 1431 Hijira, shafi na 427-472.</ref> | ||
Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai | Shahararren malamin Ahlus-Sunna Ibni Taimiyyah al-Harrani ya rasu a shekara ta 728 bayan hijira yana ganin cewa sanya sunan wani ba ya nuna soyayya a gare shi, kamar yadda Annabi (s.a.w) da Sahabbai suka yi amfani da sunan kafirai.<ref> Ibn Taimiyyah, Minhaj al-Sunnah, 1406 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 41-42.</ref> al-Shahristani ya ce akwai wasu ruwayoyi guda biyu da aka rubuta game da sanya wa ƴa'yan imamai suna da sunan halifofi ɗaya daga cikinsu shi ne na Al-Wahid Al-Bahbahani ya rasu a shekara ta 1205 bayan hijira, ɗaya kuma na Al- Tankabni ya rasu a shekara ta 1302 bayan hijira, marubucin littafin hikayoyin malamai.<ref> Al-Shahrastani, Al-Tasminat, 1431H, shafi na 14.</ref> | ||
==Bayanin kula== | ==Bayanin kula== |