Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafarki Na Gaskiya"

babu gajeren bayani
No edit summary
 
Layi 3: Layi 3:
Mafarkin gaskiya ya rarrabu zuwa gida uku; 1 mafarki wanda baya buƙatar fassara da tawili, misalin mafarkin Hazrat Ibrahim (A.S) game da yanka ɗansa Isma’il, 2 mafarki wanda wani ɓangare daga cikinsa yake buƙatar fassara wani ɓangarensa kuma baya buƙatar fassara, misalin mafarkin  Hazrat Yusuf (A.S) wanda cikinsa ya ga rana da wata, mafarki ne d ayake buƙatar fassara, amma sujjadar da yaga suna masa wannan baya buƙatar fassara fiye da ita kanta sujjadar, 3 mafarkin da yake buƙatuwar da kammalalliyar fassara, misalin mafarkin da Sarkin Misra ya yi a zamanin Hazrat Yusuf (A.S)

Cikin Alkur’ani an kawo wasu samfura da misalai game da mafarkin gaskiya daga jumlarsu mafarkin da Annabin Muslunci (S.A.W) ya yi kafin fatahu Makka, wanda ya ƙunshi bayanin cewa Sahabbansa za su shiga garin Makka su yi aikin Hajji, cikin aya ta 27 Suratul Fatahu an yi masa alƙawarin tabbatuwar wannan mafarki nasa, da kuma mafarkin Annabin Muslunci (S.A.W) dangane da tsinanniyar Bishiya da maganarta ta zo a aya ta 60 Suratul Isra’i, wannan mafarki yana daga cikin daga sauran misdaƙan mafarkin gaskiya mafarkin da Annabi (S.A.W) cikinsa ya ga wasu adadin Birrai suna hawa da sauka kan mimbarinsa, an ce fassarar wannan mafarki ya kasance halifancin Banu Umayya bayan Annabi (S.A.W)

Tsarkakuwar zuciya da horar da ita suna daga cikin dalilai da sabubba na samun ganin mafarkin gaskiya, sannan kuma cika ciki da aikata zunubi da rashin lafiyar zauƙi suna daga katangu da shinge daga ganin mafarkin gaskiya
Tsarkakuwar zuciya da horar da ita suna daga cikin dalilai da sabubba na samun ganin mafarkin gaskiya, sannan kuma cika ciki da aikata [[zunubi]] da rashin lafiyar zauƙi suna daga katangu da shinge daga ganin mafarkin gaskiya

== Sanin Mafhumi Da Muhimmanci ==
== Sanin Mafhumi Da Muhimmanci ==
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki