Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Gabobin Sujjada"

babu gajeren bayani
No edit summary
 
Layi 15: Layi 15:

=== Mustahabbai ===
=== Mustahabbai ===
*dora Hanci kan kasa; Malaman fikihu suna ganin mustahabbi ne a dora saman hanci kan kasa a yayin sujjada. <ref> muassaseh dayiratul maref fikh islami, mausu'atu fikh islami , 1423 AH, juzu'i na 18, shafi na 288-289.</ref> dalili kan wannan hukunci wata riwaya ce da aka nakaltota daga Imam Sadik (A.S) da ya bayyana cewa dora saman Hanci kan kasa yana cikin Sunnar Annabi (S.A.W) <ref>Hurrul amili, wasa'il al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 6, shafi na 343; Kilini, Al-Kafi, 2007, juzu'i na 6, shafi na 144.</ref>-<ref>Bahrani, al-Hadaeq al-Nadrah, 1363, juzu'i na 8, shafi na 276.</ref> a ra’ayin Allama Hilli dora saman Hanci kan kasa Mustahabbi ne mai karfi <ref>Allameh Hilli, Tazkire al-Fuqaha, 1414 AH, juzu'i na 3, shafi na 188.</ref>
*dora Hanci kan kasa; Malaman fikihu suna ganin mustahabbi ne a dora saman hanci kan kasa a yayin sujjada. <ref> muassaseh dayiratul maref fikh islami, mausu'atu fikh islami , 1423 AH, juzu'i na 18, shafi na 288-289.</ref> dalili kan wannan hukunci wata riwaya ce da aka nakaltota daga [[Imam Sadiƙ (A.S)|Imam Sadik (A.S)]] da ya bayyana cewa dora saman Hanci kan kasa yana cikin Sunnar Annabi (S.A.W) <ref>Hurrul amili, wasa'il al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 6, shafi na 343; Kilini, Al-Kafi, 2007, juzu'i na 6, shafi na 144.</ref>-<ref>Bahrani, al-Hadaeq al-Nadrah, 1363, juzu'i na 8, shafi na 276.</ref> a ra’ayin Allama Hilli dora saman Hanci kan kasa Mustahabbi ne mai karfi <ref>Allameh Hilli, Tazkire al-Fuqaha, 1414 AH, juzu'i na 3, shafi na 188.</ref>
*Thakwiyya: Mustahabbi ne bude Dantse da rashin dora gwiwar hannaye kan kasa a halin Sujjada. <ref>Mohaghegh Karki, Jame Al-Maqassed, 1414 AH, juzu'i na 2, shafi na 306.</ref> haka kuma Mustahabbi ga Mace a halin sujjada ita ta dora gwiwar hannayenta kan kasa tare da damfare gabban jikinta da juna. <ref>Mohagheq Karki, Jame Al-Maqassed, 1414 AH, juzu'i na 2, shafi na 365.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
6,940

gyararraki