Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Alamul Amru"

4 bayitu sanyayyu ,  3 Maris
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 3: Layi 3:

<center>«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ»</center>
<center>«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ»</center>
Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri.
Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tare da bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri.
Tare da Imani ba’arin wasu Malaman Falsafa kan samuwar Alamul Amru sai dai cewa kuma akwai wasu adadin Malaman Tafsiri suna ganin ayar Alkur’ani da ta zo da Kalmar Amru ta zo domin ishara zuwa ga Alamul Mada bawai Alamul Amru ba, Allama Tabataba’i cikin karshen aya ta 54 daga Suratul A’araf kalmomin Khalk da Amru da aka ambata cikin Surar yana ganin basa bada ma’anar samuwar wata duniya mai cin gashin kanta, bari dai ma’anarsu shi ne Kudurar Halitta Allah da umarninsa.

Layi 12: Layi 12:
=== Hususiyoyi ===
=== Hususiyoyi ===
A cewar Nasir Mukarim Shirazi, ita Alamul Amru sabanin Alamul Khalk ce wacce afkuwar abubuwa yake kasancewa da sannu-sannu, a Alamul Amru kai tsaye take halittu suke samuwa <ref>Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Malamin ya dogara ne da aya ta 82 cikin Suratul Yasin kuma kan asasin wannan aya ne duk sanda Allah ya nufi yin wani abu ya bashi umarni kai tsaye take zai kasance <ref>Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref>

Cikin Alamul Amru halittu da zarar Allah yayi Irada kansu take suke kasancewa ba tareda samar da sharudda na mada misalin Zamani da Bigire, sabanin Alamul Khalk da kafin samar da wani abu dole a samu cikar kebantattun Sharuddansa na Mada <ref>Beheshti, "Wani Ta'ammuli bar Alame Khalk wa Alame Amr", shafi na 17.</ref>
Cikin Alamul Amru halittu da zarar Allah yayi Irada kansu take suke kasancewa ba tare da samar da sharudda na mada misalin Zamani da Bigire, sabanin Alamul Khalk da kafin samar da wani abu dole a samu cikar kebantattun Sharuddansa na Mada <ref>Beheshti, "Wani Ta'ammuli bar Alame Khalk wa Alame Amr", shafi na 17.</ref>

=== Mahanga ===
=== Mahanga ===
Wasu ba’arin Malaman Falsafa Musulmai sun yi Magana kan samuwar Alamul Amru kishiya ga Alamul Khalk <ref>Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Faizul Kashani a cikin littafinsa As-Safi fi tafsir, jumlar

<center>لَهُ الْخَلْقُ وَ الْأَمْرُ»،</center><ref>Suratul A'araf, aya ta 54.</ref>
<center>لَهُ الْخَلْقُ وَ الْأَمْرُ»،</center><ref>Suratul A'araf, aya ta 54.</ref>
Tana bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin Alamul Khalk da Alamul Amru, <ref>Faiz Kashani, Tafsir al-Safi, 1415 AH, juzu'i na 2, shafi na 205.</ref> Faizlul Kashani cikin Tafsirin Suratul Falak daga ayar (Min Sharri Ma Khalak) ya bayyana cewa anyi amfani da ita kan cewa dukkanin sharri yana cikin Alamul Khakl, haka dukkanin alheri yana tareda Alamul Amru <ref>Al-Faiz al-Kashani, al-Tafsir al-Safi, 1416 AH, juzu'i na 5, shafi na 395.</ref>  
Tana bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin Alamul Khalk da Alamul Amru, <ref>Faiz Kashani, Tafsir al-Safi, 1415 AH, juzu'i na 2, shafi na 205.</ref> Faizlul Kashani cikin Tafsirin Suratul Falak daga ayar (Min Sharri Ma Khalak) ya bayyana cewa anyi amfani da ita kan cewa dukkanin sharri yana cikin Alamul Khakl, haka dukkanin alheri yana tare da Alamul Amru <ref>Al-Faiz al-Kashani, al-Tafsir al-Safi, 1416 AH, juzu'i na 5, shafi na 395.</ref>  
Tareda haka kamar yanda ya zo cikin Tafsir Namuneh, Alkur’ani yayi amfani da Kalmar Amru kan Alamul Mada, alal misali cikin aya ta 54 daga Suratul A’araf  wadda ita babbar Madogarar Alamul Khalk,  Rana da Wata da Taurari suna karkashin Umarnin Ubangiji, <ref>Makarem Shirazi, Tafsir namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Allama Tabataba’I shima cikin Tafsirin Almizan kan wannan aya a 54 bai yi Magana kan samuwar wannan duniya, kadai dai yayi bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin halittun Allah da Amru ma’ana umarnin Ubangiji. <ref>Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, Mujalladi na 8, shafi na 153-150.</ref>Alqur'ani mai  
tare da haka kamar yanda ya zo cikin Tafsir Namuneh, Alkur’ani yayi amfani da Kalmar Amru kan Alamul Mada, alal misali cikin aya ta 54 daga Suratul A’araf  wadda ita babbar Madogarar Alamul Khalk,  Rana da Wata da Taurari suna karkashin Umarnin Ubangiji, <ref>Makarem Shirazi, Tafsir namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Allama Tabataba’I shima cikin Tafsirin Almizan kan wannan aya a 54 bai yi Magana kan samuwar wannan duniya, kadai dai yayi bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin halittun Allah da Amru ma’ana umarnin Ubangiji. <ref>Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, Mujalladi na 8, shafi na 153-150.</ref>Alqur'ani mai  
== Bayanin kula ==
== Bayanin kula ==
{{Bayanin kula}}
{{Bayanin kula}}
Automoderated users, confirmed, movedable
7,682

gyararraki