Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Zagin Ali"

34 bayitu sanyayyu ,  27 Fabrairu
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
'''Zagin Ali''', furta miyagun Kalmomi tare da [[La’antar]] [[Imam Ali (A.S)]] da [[Mu’awiya Bn Abi Sufyan]] ya Assasa ya sunnanta shi, hakika Sarakunan [[Banu Umayyawa]] da Mabiyansu sun kasance suna Zagin Imam Ali (A.S) a Mimbarorin Hukuma, wannan mummunan aiki ya yadu ya kuma ja lokaci har kusan shekaru 60 ba a den aba sai lokacin Mulkin [[Umar Bn Abdul-Aziz]] da ya zo ya hana, tare da haka Imam Ali (A.S) bai Lamuncewa Mabiyansa Zagin Mu’awiya ba.
'''Zagin Ali''', (Larabci: {{Arabic|سب علي}}) furta miyagun Kalmomi tare da [[La’antar]] [[Imam Ali (A.S)]] da [[Mu’awiya Bn Abi Sufyan]] ya Assasa ya sunnanta shi, hakika Sarakunan [[Banu Umayyawa]] da Mabiyansu sun kasance suna Zagin Imam Ali (A.S) a Mimbarorin Hukuma, wannan mummunan aiki ya yadu ya kuma ja lokaci har kusan shekaru 60 ba a den aba sai lokacin Mulkin [[Umar Bn Abdul-Aziz]] da ya zo ya hana, tare da haka Imam Ali (A.S) bai Lamuncewa Mabiyansa Zagin Mu’awiya ba.
Mu’awiya, [[Marwan Bn Hakam]], [[Mugira Bn Shu’uba]] da [[Hajjaju Bn Yusuf Sakafi]] suna cikin Jumlar Sarakunan Banu Umayya da suke zagin Hazrat Ali (A.S) a kan Mimbari, an yi Ukuba kan [[Adiyyatu Bn Sa’ad]] sakamakon kin yarda ya zagi Imam Ali (A.S).

Wasu ba’arin Malaman [[`Yan Shi’a]] suna ganin Zagi da [[La’antar]] Imam Ali (A.S) matsayin Misdakan [[Nasibanci]].
Wasu ba’arin Malaman [[`Yan Shi’a]] suna ganin Zagi da [[La’antar]] Imam Ali (A.S) matsayin Misdakan [[Nasibanci]].
confirmed
693

gyararraki