Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mikewar Imam Mahadi (A.F)"

babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
'''Mikewar Imam Mahadi (A.F)''' wani motsi ne daga Imami na Sha biyu bayan [[bayyanar]] sa domin kafa [[Adalci]] a duniya baki daya, babu wanda ya san hakikanin lokacin da wannan motsi da yunkuri zai kasance, a modagarar riwayoyi, mikewar sa za ta kasance ta fara bulla ne a [[masallacin Harami]] a garin [[Makka]] Mukarrama zai dauki tsawon watanni takwas Mahallin Asali zai kasance kasar Iraki, Imam Hujja (A.S) a wannan yanki zai tarwatsa rundunar [[Sufyani]] ya yi nasara a kansu.
'''Mikewar Imam Mahadi (A.F)''' (Larabci: {{Arabic|قيام الإمام المهدي (ع)}}) wani motsi ne daga Imami na Sha biyu bayan [[bayyanar]] sa domin kafa [[Adalci]] a duniya baki daya, babu wanda ya san hakikanin lokacin da wannan motsi da yunkuri zai kasance, a modagarar riwayoyi, mikewar sa za ta kasance ta fara bulla ne a [[masallacin Harami]] a garin [[Makka]] Mukarrama zai dauki tsawon watanni takwas Mahallin Asali zai kasance kasar Iraki, Imam Hujja (A.S) a wannan yanki zai tarwatsa rundunar [[Sufyani]] ya yi nasara a kansu.

Ya zo a riwaya ce akwai mutane 313 da za su kasance kebantattun Sahabban [[Imam Zaman (A.F)]] kuma Mataimaka sojoji da zai yaki tare da su, amma adadin wanda zasu yi tarayya cikin wannan yunkuri ya ninninka adadin kebantattun Sahabbansa, yawancin su Samari ne, sannan hatta [[Hazrat Isa (A.S)]] shima zai shiga wannan yunkuri zai taimakawa Imam Mahadi, a wata riwayar ma ya zo cewa wasu ba'arin Annabawa da Waliyyan Allah misalin Mutanen Kogo [[(Ashabul Kahfi)]] da [[Yusha'u Ibn Nun (A.S)]] da [[Muminu Alu Fir'auna]], [[Salmanul Farisi]] da [[Abu Dujanatu Ansari]] da [[Malikul Ashtar Annaka'i]] duk za su yi [[Raja'a]] su dawo duniya su taimaka masa cikin wannan yunkuri.

confirmed
693

gyararraki