Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Gabobin Sujjada"

45 bayitu sanyayyu ,  25 Fabrairu
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
:''Wannan wata qasida ce  mai bayyanawa game da Mafhumin fiqihu ba zai iya zama ma'auni na ayyukan addini ba. Koma zuwa wasu tushe don ayyukan addini.''
:''Wannan wata qasida ce  mai bayyanawa game da Mafhumin fiqihu ba zai iya zama ma'auni na ayyukan addini ba. Koma zuwa wasu tushe don ayyukan addini.''

'''Gabobin Sujjada''' ko Masajidul Sab’atu (gabbai Bakwai) wasu sassa ne daga gangar jikin Mai sallah a lokacin Sujjada yake dora su kan Kasa, kan asasin ra’ayin Malaman fikihun Shi’a sa’ilin Sujjada dole a dora Goshi, Tafin Hannu guda biyu, saman gwiwa da kuma saman yatsun Hannuwa da yatsun kafafu kan kasa, dora Hanci kan Kasa yana daga  mustahabbi.
'''Gabobin Sujjada''' (arabic: {{Arabic|أعضاء السجدة}}) ko Masajidul Sab’atu (gabbai Bakwai) wasu sassa ne daga gangar jikin Mai sallah a lokacin Sujjada yake dora su kan Kasa, kan asasin ra’ayin Malaman fikihun Shi’a sa’ilin Sujjada dole a dora Goshi, Tafin Hannu guda biyu, saman gwiwa da kuma saman yatsun Hannuwa da yatsun kafafu kan kasa, dora Hanci kan Kasa yana daga  mustahabbi.
Aksarin Malaman fikihu suna kan ra’ayin cewa ba dole ba ne sai dukkanin gabban sun damfara da kasa, bari dai idan suka shafi kasa ya wadatar, na’am shi goshi an togace hukuncinsa, dole ne alal akalla mikdarin dirhami ya damfaru da kasa.

Wajibi abin da Mai Sallah zai dora Goshi a kansa ya kasance daga jinsin Kasa da kuma abin da kasar ta tsirar da su da sharadin kada su kasance daga abin da ake ci.
Wajibi abin da Mai Sallah zai dora Goshi a kansa ya kasance daga jinsin Kasa da kuma abin da kasar ta tsirar da su da sharadin kada su kasance daga abin da ake ci.
confirmed
693

gyararraki