Bambanci tsakin sauye-sauye na "Alamul Amru"
babu gajeren bayani
No edit summary |
|||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Alamul Amru''' ko Alamul Mujarradat, wata duniya ce da ba a iya riskarta da Mariskai biyar (Ji, Gani, Dandano, tabawa, Shaka) kishiya ga Alamul Khalk wacce ake iya riskarta da Mariskai guda biyar, Malamai suna ganin tushen Imani da samuwar Alamul Amru ya samo Asali ne daga gabar wannan aya ta 54 cikin Suratul A’araf: | '''Alamul Amru''' (arabic: {{Arabic|عالم الأمر}}) ko Alamul Mujarradat, wata duniya ce da ba a iya riskarta da Mariskai biyar (Ji, Gani, Dandano, tabawa, Shaka) kishiya ga Alamul Khalk wacce ake iya riskarta da Mariskai guda biyar, Malamai suna ganin tushen Imani da samuwar Alamul Amru ya samo Asali ne daga gabar wannan aya ta 54 cikin Suratul A’araf: | ||
<center>«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ»</center> | <center>«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ»</center> | ||
Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri. | Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri. |