Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafarki Na Gaskiya"

36 bayitu sanyayyu ,  12 Disamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 5: Layi 5:

== Sanin Mafhumi Da Muhimmanci ==
== Sanin Mafhumi Da Muhimmanci ==
Ru’uya Sadiƙa (mafarkin gaskiya), suna ne na mafarkin da ya dace da abin da yake a waje. <ref>Jam'i az  Muhaqqiqani Farhang Ulumi, 1394, shafi na 573; Makarem Shirazi wa digaran, Payam Qur'an, 1368, juzu'i na 1, shafi na 278.</ref> cikin riwaya an kirayi shi Ru’uya Sadiƙa da sunan (Ru’uya Hasana) <ref>Misali, duba Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu’i na 8, shafi.90-91; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara Al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 1, shafi na 134-133; Ibn Fahad Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 278.</ref> da (Ru’uya Saliha) <ref>Misali, duba Ibn Abi Jumhur, Awali al-Le'ali, 1405 AH, Mujalladi na 1, shafi na 162; Ibn Fahd Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 278; Bahrani, Al-Burhan, 1374, shafi na 41.</ref> Malaman falsafa da Arifai na Musulmai suna ganin Ru’uya Sadiƙa wani nau’i ne na kashafi da shuhudi da yake bayyana da surar mafarki a cikin bacci. <ref>Sajjadi, Farhang  Ulum Islami, 1373, juzu'i na 2, shafi na 928.</ref>
Ru’uya Sadiƙa (mafarkin gaskiya), suna ne na mafarkin da ya dace da abin da yake a waje. <ref>Jam'i az  Muhaƙƙiƙani Farhang Ulumi, 1394, shafi na 573; Makarem Shirazi wa digaran, Payam ƙur'an, 1368, juzu'i na 1, shafi na 278.</ref> cikin riwaya an kirayi shi Ru’uya Sadiƙa da sunan (Ru’uya Hasana) <ref>Misali, duba Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu’i na 8, shafi.90-91; Sheikh Sadouƙ, Man La Yahzara Al-Faƙih, 1413 AH, Mujalladi na 1, shafi na 134-133; Ibn Fahad Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 278.</ref> da (Ru’uya Saliha) <ref>Misali, duba Ibn Abi Jumhur, Awali al-Le'ali, 1405 AH, Mujalladi na 1, shafi na 162; Ibn Fahd Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 278; Bahrani, Al-Burhan, 1374, shafi na 41.</ref> Malaman falsafa da Arifai na Musulmai suna ganin Ru’uya Sadiƙa wani nau’i ne na kashafi da shuhudi da yake bayyana da surar mafarki a cikin bacci. <ref>Sajjadi, Farhang  Ulum Islami, 1373, juzu'i na 2, shafi na 928.</ref>
Cikin litattafan riwaya na Shi’a <ref>Misali, duba Ibn Shahr Ashub, Manaqib, 1379, juzu’i na 2, shafi:356; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Mujalladi na 8, shafi na 90-91; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara Al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 1, shafi na 134-133; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 584; Ibn Fahd Hali, Kit al-Da'i, 1407H, shafi na 278; Ibn Abi Jumhur, Awali al-Le'ali, 1405 AH, juzu'i na 1, shafi na 162; Ibn Fahd Hali, Kit al-Da’i, 1407H, shafi na 278; Bahrani, Al-Burhan, 1374, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> da Ahlus-sunna <ref>Misali, duba Motaghi Hindi, Kanzal-Amal, 1409 AH, shafi na 362-372.</ref> Magana dangane da Ru’uya Sadiƙa ta zo an bayyana shi matsayin busharar Allah ga Muminai, <ref>Majlesi, Bihar Al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 48, shafi na 192.</ref> kuma ana ƙidaya shi ɗaya daga sassan Annabta. <ref>Duba Ibn Fahad Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 277; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 584.</ref>
Cikin litattafan riwaya na Shi’a <ref>Misali, duba Ibn Shahr Ashub, Manaƙib, 1379, juzu’i na 2, shafi:356; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Mujalladi na 8, shafi na 90-91; Sheikh Sadouƙ, Man La Yahzara Al-Faƙih, 1413 AH, Mujalladi na 1, shafi na 134-133; Sheikh Sadouƙ, Man La Yahzara al-Faƙih, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 584; Ibn Fahd Hali, Kit al-Da'i, 1407H, shafi na 278; Ibn Abi Jumhur, Awali al-Le'ali, 1405 AH, juzu'i na 1, shafi na 162; Ibn Fahd Hali, Kit al-Da’i, 1407H, shafi na 278; Bahrani, Al-Burhan, 1374, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> da Ahlus-sunna <ref>Misali, duba Motaghi Hindi, Kanzal-Amal, 1409 AH, shafi na 362-372.</ref> Magana dangane da Ru’uya Sadiƙa ta zo an bayyana shi matsayin busharar Allah ga Muminai, <ref>Majlesi, Bihar Al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 48, shafi na 192.</ref> kuma ana ƙidaya shi ɗaya daga sassan Annabta. <ref>Duba Ibn Fahad Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 277; Sheikh Sadouƙ, Man La Yahzara al-Faƙih, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 584.</ref>
Haka kuma cikin rubuce-rubucen falsafa da irfani na Musulmai, an yi bahasi kan mafarkin gaskiya kusa da bahasin mukashafa da wahayi an yi munaƙasha kan menene haƙiƙaninsa da illolinsa, <ref>Misali, duba Ibn Sina, Al-Mabda wa Al-Ma’ad, 1363, shafi na 117-119; Mulla Sadra, Al-Mabda wa Al-Ma'ad, 1354, shafi na 467-469.</ref> Allama Majlisi shima cikin Biharul Al-Anwar ya yi Magana filla-filla kan wannan mas’ala, sannan ya yi suka kan ra’ayin Falasifa dangane da Ru’uya Sadiƙa. <ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 58, shafi na 195-219.</ref>

Mafarkin gaskiya yana daga ɓoyayyu abubuwa, ko kuma bada labarin abubuwan da za su faru a gaba, Malamai suna ganinsa matsayin dalili kan samuwar ruhu. <ref>Mohseni, Ruhu Az nazare Akle wa ilmi Ruhi jadid, 1376, shafi na 10.</ref>

=== Adgasu Ahlam (Yaye-yayen Mafarki) ===
=== Adgasu Ahlam (Yaye-yayen Mafarki) ===
Digsu a harshen Larabci yana nufin ƙulla daga tarin ƙaya da sarƙaƙiya, 12 idan cikin Alkur’ani cikin surori biyu suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta 5 an kamanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya, <ref>Rajeb Esfahani, Al-Mufardat fi Gharib al-Qur'an, 2003, juzu'i na 2, shafi na 459</ref> idan ya zamana cikin ayoyi biyu daga Alkur’ani suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta biyar an kwatanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya  a cewar Sayyid Muhammad Husaini ɗabaɗaba’i Malamin tafsiri da falsafa, haka ta faru duba da cewa wasu ba’arin Mafarkai suna zuwa da  sura daban-daban masu tsoratarwa, kowanne ɗaya daga cikinsu yana da tasa fassara da tawaili mai cin gashin kansa, saboda ɗaiɗaikun ba a bayyane suke ba sun cuɗaya da juna saboda gano fassararsu abu ne mai matuƙar wahala. <ref>Tabatabai, Al-Mizan, 1374, juzu'i na 11, shafi na 255</ref>  
Digsu a harshen Larabci yana nufin ƙulla daga tarin ƙaya da sarƙaƙiya, 12 idan cikin Alkur’ani cikin surori biyu suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta 5 an kamanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya, <ref>Rajeb Esfahani, Al-Mufardat fi Gharib al-ƙur'an, 2003, juzu'i na 2, shafi na 459</ref> idan ya zamana cikin ayoyi biyu daga Alkur’ani suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta biyar an kwatanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya  a cewar Sayyid Muhammad Husaini ɗabaɗaba’i Malamin tafsiri da falsafa, haka ta faru duba da cewa wasu ba’arin Mafarkai suna zuwa da  sura daban-daban masu tsoratarwa, kowanne ɗaya daga cikinsu yana da tasa fassara da tawaili mai cin gashin kansa, saboda ɗaiɗaikun ba a bayyane suke ba sun cuɗaya da juna saboda gano fassararsu abu ne mai matuƙar wahala. <ref>Tabatabai, Al-Mizan, 1374, juzu'i na 11, shafi na 255</ref>  

==== Su Wanene Suke Ganin Mafarki Na Gaskiya? ====
==== Su Wanene Suke Ganin Mafarki Na Gaskiya? ====
Layi 32: Layi 32:
*mafarkin Annabi Yusuf (A.S) lokacin da yake yaro ya yi mafarkin Taurari goma sha ɗaya tare da Rana da Wata suna yi masa sujjada, suratul Yusuf aya ta 4, bisa ayoyin Alkur’ani, bayan shuɗewar shekaru lokacin da Yusuf ya zama Azizu Misra sannan ƴan’uwansa goma sha ɗaya tare da mahaifinsa da matarsa suka girmama shi sai wannan mafarki ya tabbata, suratul Yusuf aya ta 100.

*mafarkai guda biyu da abokan zaman Kurkuku tare da shi suka gani, ɗayansu ya yi mafarki yana shirya giyar Inibi, ɗayan kuma ya yi mafarki yana ɗauke da gurasa a kansa tsuntsaye suna cin wannan gurasa, suratul Yusuf aya ta 41. Kan asasin aya ta 41 daga wannan sura an fassara waɗannan mafarkai biyu kamar haka: na farkonsu za sake shi daga Kurkuku kuma zai zama mai shayar da Sarki giya, na biyunsu kuma za a soke shi a saman saƙandami, tsuntsaye za sauka kansa su dinga cin ƙwaƙwalwarsa.

*mafarkin Sarkin Misra wanda cikinsa ya ga ramammun Shanu guda bakwai suna cinye ƙosassun Shanu guda bakwai, da korayen zangarniya guda bakwai, da kuma wasu busassu guda bakwai, suratul Yusuf aya ta 43, kan asasin aya ta 46 da 47 daga wannan sura, Yusuf ya fassara wannan mafarki da cewa za a fuskanci shekaru bakwai masu albarka mamakon ruwan sama akai akai, bayansu kuma wasu shekaru bakwai za su zo cikin fari da rashin ruwan sama. <ref>Makarem Shirazi wa Digaran, Payam Qur'an, 1368, juzu'i na 1, shafi na 278-287.</ref>  
*mafarkin Sarkin Misra wanda cikinsa ya ga ramammun Shanu guda bakwai suna cinye ƙosassun Shanu guda bakwai, da korayen zangarniya guda bakwai, da kuma wasu busassu guda bakwai, suratul Yusuf aya ta 43, kan asasin aya ta 46 da 47 daga wannan sura, Yusuf ya fassara wannan mafarki da cewa za a fuskanci shekaru bakwai masu albarka mamakon ruwan sama akai akai, bayansu kuma wasu shekaru bakwai za su zo cikin fari da rashin ruwan sama. <ref>Makarem Shirazi wa Digaran, Payam ƙur'an, 1368, juzu'i na 1, shafi na 278-287.</ref>  
    
==== Rabe-rabe ====
==== Rabe-rabe ====
Layi 38: Layi 38:
*mafarki wanda yake ba ya buƙatar fassara da tawili, misalin mafarkin Hazrat Ibrahim (A.S) yana yanka ɗansa Isma’il (A.S).
*mafarki wanda yake ba ya buƙatar fassara da tawili, misalin mafarkin Hazrat Ibrahim (A.S) yana yanka ɗansa Isma’il (A.S).
*mafarki wanda wani ɓangarensa yake buƙatar fassara ɗayan ɓangaren kuma baya buƙata, misalin mafarkin Hazrat Yusuf (A.S) wanda ya ga Rana da Wata da Taurari, wannan ɓanbaren yana buƙatar fassara, amma sujjada da take cikin mafarkin bata da wata fassara da ta wuce sujjada.

*mafarki da yake buƙatar kammlalliyar fassara; misalin mafarkin Sarkin Misra a zamanin Annabi Yusuf (A.S) <ref>Al-Thanavi, Kashaf Isxilahat Al-Funun wa Ulum, 1996, juzu'i na 1, shafi na 886.</ref>
*mafarki da yake buƙatar kammlalliyar fassara; misalin mafarkin Sarkin Misra a zamanin Annabi Yusuf (A.S) <ref>Al-Thanavi, Kashaf Isɗilahat Al-Funun wa Ulum, 1996, juzu'i na 1, shafi na 886.</ref>

==== Sabbuba da Shingayen Ru’uya Sadiƙa ====
==== Sabbuba da Shingayen Ru’uya Sadiƙa ====
Layi 47: Layi 47:

== Nassoshi ==
== Nassoshi ==
* Alqur'an Kareem
* Alƙur'an Kareem
* Ibn Abi Jumhur, Muhammad Bin Zain al-Din, Awali Al-La'ali al-Aziziya fi al-Ahadith al-Diniya, bincike da gyarawa na Mojtaba al-Iraqi, bugun Dar Seyyed al-Shahada, bugu na farko, 1405H.
* Ibn Abi Jumhur, Muhammad Bin Zain al-Din, Awali Al-La'ali al-Aziziya fi al-Ahadith al-Diniya, bincike da gyarawa na Mojtaba al-Iraƙi, bugun Dar Seyyed al-Shahada, bugu na farko, 1405H.
* Ibn Sina, Hossein bin Abdullah, Al-Mobda wa Al-Maad, Tehran, Cibiyar Nazarin Musulunci, bugun farko, 1363.
* Ibn Sina, Hossein bin Abdullah, Al-Mobda wa Al-Maad, Tehran, Cibiyar Nazarin Musulunci, bugun farko, 1363.
* Ibn Shahr Ashub Mazandarani, Muhammad Bin Ali, Manaqib Al Abi Talib, Amincin Allah ya tabbata a gare shi, Kum, Allameh, bugu na farko, 1379H.
* Ibn Shahr Ashub Mazandarani, Muhammad Bin Ali, Manaƙib Al Abi Talib, Amincin Allah ya tabbata a gare shi, Kum, Allameh, bugu na farko, 1379H.
* Ibn al-Arabi, Muhi al-Din, Tafsir Ibn al-Arabi, bincike da gyara: Sheikh Abd al-Warith Muhammad Ali, Beirut - Darul Kutub Al-Elamiya, 1422H.
* Ibn al-Arabi, Muhi al-Din, Tafsir Ibn al-Arabi, bincike da gyara: Sheikh Abd al-Warith Muhammad Ali, Beirut - Darul Kutub Al-Elamiya, 1422H.
* Ibn Fahd Hilli, Ahmad bin Muhammad, Uddatul Al-Da'i wa Najah Al-Sa'i, Ahmad, Mohadi Qomi, Dar al-Kutub al-Islami, bugun farko, 1407H.
* Ibn Fahd Hilli, Ahmad bin Muhammad, Uddatul Al-Da'i wa Najah Al-Sa'i, Ahmad, Mohadi ƙomi, Dar al-Kutub al-Islami, bugun farko, 1407H.
* Bahrani, Sayyedhashim bin Suleiman, Al-Burhan fi Tafsir al-Qur'an, Qom, Ba'ath Institute, bugun farko, 1374.
* Bahrani, Sayyedhashim bin Suleiman, Al-Burhan fi Tafsir al-ƙur'an, ƙom, Ba'ath Institute, bugun farko, 1374.
* Tahanwi, Mohammad Ali bin Mohammad, Keshaf isxilahat Al-Funun wa Uloom, Beirut, Publishers, bugun farko, 1996.
* Tahanwi, Mohammad Ali bin Mohammad, Keshaf isɗilahat Al-Funun wa Uloom, Beirut, Publishers, bugun farko, 1996.
* jam'i az Muhaqqiqan, Farhang Nameh Qur'an, Qum, ofishin yada farfagandar Musulunci, Cibiyar Bincike na Kimiyya da Al'adun Musulunci, bugu na farko, 1394.
* jam'i az Muhaƙƙiƙan, Farhang Nameh ƙur'an, ƙum, ofishin yada farfagandar Musulunci, Cibiyar Bincike na Kimiyya da Al'adun Musulunci, bugu na farko, 1394.
* Ragheb Esfahani, Al-Mufardat fi Gharib al-Qur'an, wanda Gholamreza Khosravi Hosseini ya fassara, Tehran, Mortazavi Publishing House, Ch3, 1383.
* Ragheb Esfahani, Al-Mufardat fi Gharib al-ƙur'an, wanda Gholamreza Khosravi Hosseini ya fassara, Tehran, Mortazavi Publishing House, Ch3, 1383.
* Sajjadi, Jafar, Farhang Maarif Islami, Tehran, Komesh, 1373.
* Sajjadi, Jafar, Farhang Maarif Islami, Tehran, Komesh, 1373.
* Siyuti, Jalal al-Din, Al-Durrul Al-Manthur a cikin Tafsir al-Mathur, Qum, Laburare Ayatullah Murashi Najafi, 1404H.
* Siyuti, Jalal al-Din, Al-Durrul Al-Manthur a cikin Tafsir al-Mathur, ƙum, Laburare Ayatullah Murashi Najafi, 1404H.
* Sheikh Sadouq, Muhammad Bin Ali, Man Laihdara al-Faqih, bincike da gyarawa daga Ali Akbar Ghafari, Qum, ofishin wallafe-wallafen Musulunci mai alaka da al'ummar makarantar hauza ta Kum, bugu na biyu, 1413 AH.
* Sheikh Sadouƙ, Muhammad Bin Ali, Man Laihdara al-Faƙih, bincike da gyarawa daga Ali Akbar Ghafari, ƙum, ofishin wallafe-wallafen Musulunci mai alaka da al'ummar makarantar hauza ta Kum, bugu na biyu, 1413 AH.
* Tabatabaei Mohammad Hossein, Tafsir al-Mizan, Mohammad Bagher Mousavi Hamdani ya fassara, Qum, ofishin wallafe-wallafen Musulunci na kungiyar malamai ta Qum Seminary Society, Ch5, 1374.
* Tabatabaei Mohammad Hossein, Tafsir al-Mizan, Mohammad Bagher Mousavi Hamdani ya fassara, ƙum, ofishin wallafe-wallafen Musulunci na kungiyar malamai ta ƙum Seminary Society, Ch5, 1374.
* Kulaini, Muhammad bin Yaqub, Al-Kafi, Ali Akbar Ghafari da Muhammad Akhundi, Tehran, Darul Kitab al-Islamiya, suka yi bita, 1407H.
* Kulaini, Muhammad bin Yaƙub, Al-Kafi, Ali Akbar Ghafari da Muhammad Akhundi, Tehran, Darul Kitab al-Islamiya, suka yi bita, 1407H.
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki