Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Luwaɗi"

151 bayitu sanyayyu ,  30 Nuwamba 2023
Layi 33: Layi 33:


==== Ra’ayoyin Addinai da Mazhabonbi Dangane da Luwadi  ====
==== Ra’ayoyin Addinai da Mazhabonbi Dangane da Luwadi  ====
A wurin Ahlus-Sunna Luwadi wani aiki ne da yake Haram kuma an ayyana Haddi kan wanda ya aikata ta <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427H, juzu'i na 2, shafi na 49.</ref> na’am ba’arin wasu Mazhabobin kamar misalin Mazhabar Hanafiyya sun tafi kan Ladabtar da Mai aikata Luwadi Maimakon tsayar da Haddi a kansa. <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> a Sauran Addinai suna kallon Luwadi matsayin Kazanta kuma Haram, a cikin Addinin Zartusht Hakika Luwadi ta kasance Mafi munin Aiki kuma ana zartar da Kisa kan wanda ya aikata, <ref>Rezaei, Tarikh Adayn Jahan, 1380, juzu'i na 1, shafi na 197.</ref>  haka sauran Addinan Ibrahimiyya suma suna ganin Luwadin matsayin Kazanta  Kuma Haram, cikin Attaura an kirayi Luwadi da Fajirci, <ref>Kiatbu Mukaddas, Ktab Lawiyan, sura 18, aya ta 22.</ref> cikin Ahadul Jadid (Sabon Alkawari) an ajiye Masu Luwadi jikin Fasikai, Azzalumai Masu Bautar Gunki, ance misalin wadannan Kazaman Mutane ba za su taba zama Magadan Malakut Din Ubangiji ba <ref>Kitab Mukaddas,Kitab Korintiyan, sura 6, aya ta 9-10.</ref>
A wurin Ahlus-Sunna Luwadi wani aiki ne da yake Haram kuma an ayyana Haddi kan wanda ya aikata ta <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427H, juzu'i na 2, shafi na 49.</ref> na’am ba’arin wasu Mazhabobin kamar misalin Mazhabar Hanafiyya sun tafi kan Ladabtar da Mai aikata Luwadi Maimakon tsayar da Haddi a kansa. <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> a Sauran Addinai suna kallon Luwadi matsayin Kazanta kuma Haram, a <ref>Sarakhsi, Al-Mabsut, 1414 AH, juzu'i na 9, shafi na 77; Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> cikin Addinin Zartusht Hakika Luwadi ta kasance Mafi munin Aiki kuma ana zartar da Kisa kan wanda ya aikata, <ref>Rezaei, Tarikh Adayn Jahan, 1380, juzu'i na 1, shafi na 197.</ref>  haka sauran Addinan Ibrahimiyya suma suna ganin Luwadin matsayin Kazanta  Kuma Haram, cikin Attaura an kirayi Luwadi da Fajirci, <ref>Kiatbu Mukaddas, Ktab Lawiyan, sura 18, aya ta 22.</ref> cikin Ahadul Jadid (Sabon Alkawari) an ajiye Masu Luwadi jikin Fasikai, Azzalumai Masu Bautar Gunki, ance misalin wadannan Kazaman Mutane ba za su taba zama Magadan Malakut Din Ubangiji ba <ref>Kitab Mukaddas,Kitab Korintiyan, sura 6, aya ta 9-10.</ref>


== Bayanin kula ==
== Bayanin kula ==
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki