Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

247 bayitu sanyayyu ,  27 Nuwamba 2023
Layi 27: Layi 27:

==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaxin Allah) ====
==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaxin Allah) ====
A cikin wasu adadin ayoyin Alkur’ani an kawo bayanin Annabtarsa da kiransa zuwa ga tauhidi. 30 haka kuma a cikin aya ta 35 cikin suratu Ahkaf ya zo cikin Annabawa Ulul Azmi, 30 kan asasin riwayoyi, Ibrahim ya kasance na biyu cikin Jerin Annabawa Ulul Azmi bayan Annabi Nuhu (A.S) 31 daidai da aya ta 124 cikin suratul Baqara, Allah ya baiwa Hazrat Ibrahim (A.S) muqamin Imamanci bayan jarraba shi da wasu adadin bala’o’i, a ra’ayin Allama Xabaxaba’i haqiqa Muqamin Imama da ya zo cikin wannan aya ya zo da ma’anar shiryarwa ta baxini, muqamin da kafin kaiwa gare shi dole ya zamana an samu kamala ta samuwa da muqamin Ma’anawiyya na musamman bayan an sha mujahada mai tarin yawa. 32
A cikin wasu adadin ayoyin Alkur’ani an kawo bayanin Annabtarsa da kiransa zuwa ga tauhidi. 30 haka kuma a cikin aya ta 35 cikin suratu Ahkaf ya zo cikin Annabawa Ulul Azmi, <ref>Suratul Maryam, aya ta 41-48 – Suratul Anbiya, aya ta 51-57 – Suratul Shaara, aya ta 69-82 – Suratul Safat, aya ta 83-100 – Suratul Zakharf, aya ta 26 da ta 27 – Suratul Matahnah.Aya ta 4- Suratul Ankabut, aya ta 16-25.</ref> kan asasin riwayoyi, Ibrahim ya kasance na biyu cikin Jerin Annabawa Ulul Azmi bayan Annabi Nuhu (A.S) 31 daidai da aya ta 124 cikin suratul Baqara, Allah ya baiwa Hazrat Ibrahim (A.S) muqamin Imamanci bayan jarraba shi da wasu adadin bala’o’i, a ra’ayin Allama Xabaxaba’i haqiqa Muqamin Imama da ya zo cikin wannan aya ya zo da ma’anar shiryarwa ta baxini, muqamin da kafin kaiwa gare shi dole ya zamana an samu kamala ta samuwa da muqamin Ma’anawiyya na musamman bayan an sha mujahada mai tarin yawa. <ref></ref>
Kan asasin ayaoyin Alkur’ani, Allah ya zavi Hazrat Ibrahim matsayin Khalil (Badaxi) 33 da wannan dalili ne aka masa laqabi da Khalilullahi, kan asasin wasu riwayoyi da suka zo a littafin Ilalul Ash-Shara’i, yawan sujjada, da rashin korar masu neman taimako daga gare shi, da rashin nema daga wanin Allah, ciyarwa da kuma ibada suna daga dalilin zavarsa da unwanin Khalilullahi. 34

Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki