Automoderated users, confirmed, movedable
7,682
gyararraki
(Created page with "'''Alamul Amri''' ko Alamul Mujarradat, wata duniya ce da ba a iya riskarta da Mariskai biyar (Ji, Gani, Dandano, tabawa, Shaka) kishiya ga Alamul Khal wacce ake iya riskarta da Mariskai guda biyar, Malamai suna ganin tushen Imani da samuwar Alamul Amri ya samo Asali ne daga gabar wannan aya ta 54 cikin Suratul A’araf: «أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ» Tabbatuwar Halittu a Alamul Amri take yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharudd...") |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Alamul | '''Alamul Amru''' ko Alamul Mujarradat, wata duniya ce da ba a iya riskarta da Mariskai biyar (Ji, Gani, Dandano, tabawa, Shaka) kishiya ga Alamul Khalk wacce ake iya riskarta da Mariskai guda biyar, Malamai suna ganin tushen Imani da samuwar Alamul Amru ya samo Asali ne daga gabar wannan aya ta 54 cikin Suratul A’araf: | ||
«أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ» | «أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ» | ||
Tabbatuwar Halittu a Alamul | Tabbatuwar Halittu a Alamul Amru take kai tsaye yake faruwa ba tareda bukatuwar samar da sharuddan Makan da zaman ba, sabanin Alamul Khalk wacce tabbatuwar abubuwa na faruwa ne sannu-sannu kuma ya dogara da kebantattun sharudda na Zahiri. | ||
Tare da Imani ba’arin wasu Malaman Falsafa kan samuwar Alamul Amru sai dai cewa kuma akwai wasu adadin Malaman Tafsiri suna ganin ayar Alkur’ani da ta zo da Kalmar Amru ta zo domin ishara zuwa ga Alamul Mada bawai Alamul Amru ba, Allama Tabataba’i cikin karshen aya ta 54 daga Suratul A’araf kalmomin Khalk da Amru da aka ambata cikin Surar yana ganin basa bada ma’anar samuwar wata duniya mai cin gashin kanta, bari dai ma’anarsu shi ne Kudurar Halitta Allah da umarninsa. | |||
== Sanin Mafhumi == | == Sanin Mafhumi == | ||
Alamul | Alamul Amru, wata duniya ce kishiyar Alamul Khalk, hakika ta daga abubuwa na zahiri kuma ba a riskarta da Mariskai guda biyar <ref>Balaghi, Hajjat al-Tafaseer, 1386 AH, juzu'i na 4, shafi na 84.</ref>Mulla Sadra Masanin Falsafa a karni na goma sha daya h kamari, ya ce: hakika Allah ya halicci duniyoyi masu yawa sannan ya tattare baki dayansu cikin duniya guda biyu: Alamul Khalk da Alamul Amru, Alamul Khalk ita ce dai wannan duniya da muke raye cikinta, sannan Alamul Amru wata duniya ce ta halittu Mujarradai (halittu marasa gangar jiki) ana iya riskar wannan duniya kadai ta hanyar Mariskan Badini. <ref>Kalantari, “Cisti Alaml Amri dar ayar Alqur’an Al-Kareem”, shafi na 150.</ref> | ||
A | A Akidar Mulla Hadi Sabzawari, Araifai sun ciro Isdilahin Alamul Amru <ref> أَلَا لَهُ الْخَلْقُ وَالْأَمْرُ؛ آگاه باش که [عالم] خلق و امر از آن اوست (ترجمه فولادوند).</ref> daga aya 54 cikin Suratul A’araf <ref>Ansari Shirazi, Darus Sharh Manzumeh, 2007, juzu’i na 2, shafi na 335.</ref>cikin littafin Hujjatul At-Tafasir a karshen aya ta 85 cikin Suratul Isra’i an yi Magana dangane da duniyoyi guda biyu Alamul Khakl da Alamul Amru kuma kan asasinta ne gangar jikin Mutum ya kasance Samfuri daga Alamul Khalk da Ruhu, kuma shi Misali da Samfuri ne na Alamul Amru <ref>Balaghi, Hajjat Al-Tafaseer, 1386 AH, juzu'i na 4, shafi na 84.</ref> | ||
=== Hususiyoyi === | === Hususiyoyi === | ||
A cewar Nasir Mukarim Shirazi, | A cewar Nasir Mukarim Shirazi, ita Alamul Amru sabanin Alamul Khalk ce wacce afkuwar abubuwa yake kasancewa da sannu-sannu, a Alamul Amru kai tsaye take halittu suke samuwa <ref>Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Malamin ya dogara ne da aya ta 82 cikin Suratul Yasin kuma kan asasin wannan aya ne duk sanda Allah ya nufi yin wani abu ya bashi umarni kai tsaye take zai kasance <ref>Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> | ||
Cikin Alamul | Cikin Alamul Amru halittu da zarar Allah yayi Irada kansu take suke kasancewa ba tareda samar da sharudda na mada misalin Zamani da Bigire, sabanin Alamul Khalk da kafin samar da wani abu dole a samu cikar kebantattun Sharuddansa na Mada <ref>Beheshti, "Wani Ta'ammuli bar Alame Khalk wa Alame Amr", shafi na 17.</ref> | ||
=== Mahanga === | === Mahanga === | ||
Wasu ba’arin Malaman Falsafa Musulmai sun yi Magana kan samuwar Alamul | Wasu ba’arin Malaman Falsafa Musulmai sun yi Magana kan samuwar Alamul Amru kishiya ga Alamul Khalk <ref>Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Faizul Kashani a cikin littafinsa As-Safi fi tafsir, jumlar | ||
<center>لَهُ الْخَلْقُ وَ الْأَمْرُ»،</center><ref>Suratul A'araf, aya ta 54.</ref> | |||
Tana bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin Alamul Khalk da Alamul | Tana bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin Alamul Khalk da Alamul Amru, <ref>Faiz Kashani, Tafsir al-Safi, 1415 AH, juzu'i na 2, shafi na 205.</ref> Faizlul Kashani cikin Tafsirin Suratul Falak daga ayar (Min Sharri Ma Khalak) ya bayyana cewa anyi amfani da ita kan cewa dukkanin sharri yana cikin Alamul Khakl, haka dukkanin alheri yana tareda Alamul Amru <ref>Al-Faiz al-Kashani, al-Tafsir al-Safi, 1416 AH, juzu'i na 5, shafi na 395.</ref> | ||
Tareda haka kamar yanda ya zo cikin Tafsir Namuneh, Alkur’ani yayi amfani da Kalmar Amru kan Alamul Mada, alal misali cikin aya ta 54 daga Suratul A’araf wadda ita babbar Madogarar Alamul Khalk, Rana da Wata da Taurari suna karkashin Umarnin Ubangiji, | Tareda haka kamar yanda ya zo cikin Tafsir Namuneh, Alkur’ani yayi amfani da Kalmar Amru kan Alamul Mada, alal misali cikin aya ta 54 daga Suratul A’araf wadda ita babbar Madogarar Alamul Khalk, Rana da Wata da Taurari suna karkashin Umarnin Ubangiji, <ref>Makarem Shirazi, Tafsir namuneh, 1374, juzu'i na 6, shafi na 207.</ref> Allama Tabataba’I shima cikin Tafsirin Almizan kan wannan aya a 54 bai yi Magana kan samuwar wannan duniya, kadai dai yayi bayani ne kan bambance-bambance da yake tsakanin halittun Allah da Amru ma’ana umarnin Ubangiji. <ref>Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, Mujalladi na 8, shafi na 153-150.</ref>Alqur'ani mai | ||
== Bayanin kula == | |||
<references /> | |||
== Nassoshi == | |||
* Alkur'ani girma, wanda Mohammad Mahdi Fouladvand ya fassara. | |||
* Ansari Shirazi, Yahya, Darus Sharh Manzumeh Hakim Muta'allihi Haj Molahadi Sabzevari, Juzu'i na 2, Qom, Cibiyar Kitab ta Bostan, 2007. | |||
* Balaghi, Seyed Abd al-Hujjat, Hajja al-Tafaseer da Balag al-Axir, Kum, Hekmat Publications, 1386 AH. | |||
* Beheshti, Seyyed Mohammad, "Ta'ammuli bar Alame Khalk wa Alame Amr", a cikin Mujallar Golestan Kur'an, shafi na 88, Nuwamba 2008. | |||
* Tabatabaei, Seyyed Mohammad Hossein, Al-Mizan fi Tafsir al-Qur'an, Qum, Islamic Publications Office, bugu na biyar, 1417H. | |||
* Faiz Kashani, Mulla Mohsen, Tafsir Al-Safi, Tehran, Sadr Publications, 1416 AH. | |||
* Kalantari, Ebrahim da Hamra Alavi, "Cisti Alame Amri dar ayat Kur'an Kareem", a cikin Mujallar binciken Kur'ani da Hadisi, juzu'i na 1, bazara da bazara 2013. | |||
* Makarem Shirazi, Nasser, Tafsir al-Nashon, Tehran, Dar al-Katb al-Islamiyya, bugun farko, 1374. |