Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Zagin Ali"

29 bayitu sanyayyu ,  25 Oktoba 2023
Layi 25: Layi 25:


==== Hajjaju bn Yusuf ====
==== Hajjaju bn Yusuf ====
Kan asasin abinda Ibn Abli Al-Hadid ya ambata cikin sharhin Nahjul Balaga, hakika Hajjaju Bn Yusuf kari kan La’antar Imam Ali (A.S) ya kasance yana umartar mutane da wannan kazamin aiki kuma yana farin ciki da jin dadi da hakan <ref>Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balaghah, 1404 AH, juzu'i na 4, shafi na 58.</ref> wata rana wani Mutum ya zo wurin Hajjaju Bn Yusuf yana kawo masa kuka cewa Mahaifansa sun zalunce shi da suka sanya masa suna Ali, do Allah ka sauya min suna, sannan ka dan bani wani abu da zan rayu da shi, saboda ni Fakiri ne bani da komai, sai Hajjaju y ace masa na gode da wannan dabara da ka zo da ita, na sauya maka suna zuwa Wane, kuma na fawwala aiki kaza zuwa hannunka <ref>Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balaghah, 1404 AH, juzu'i na 4, shafi na 58.</ref>
Kan asasin abinda [[Ibn Abil Al-Hadid]] ya ambata cikin [[Sharh Nahjul Balaga]], hakika [[Hajjaju Bn Yusuf]] kari kan La’antar Imam Ali (A.S) ya kasance yana umartar mutane da wannan kazamin aiki kuma yana farin ciki da jin dadi da hakan <ref>Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balaghah, 1404 AH, juzu'i na 4, shafi na 58.</ref> wata rana wani Mutum ya zo wurin Hajjaju Bn Yusuf yana kawo masa kuka cewa Mahaifansa sun zalunce shi da suka sanya masa suna Ali, do Allah ka sauya min suna, sannan ka dan bani wani abu da zan rayu da shi, saboda ni Fakiri ne bani da komai, sai Hajjaju y ace masa na gode da wannan dabara da ka zo da ita, na sauya maka suna zuwa Wane, kuma na fawwala aiki kaza zuwa hannunka <ref>Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balaghah, 1404 AH, juzu'i na 4, shafi na 58.</ref>
A wasu riwayoyin, Hajjaju Bn Yusuf yana ganin zagin Ali matsayi wata karfaffar Falala ce, <ref>Askari, Tarjamati Ma'alimil Al-Madrasataini, 2006, juzu'i na 1, shafi na 415-416.</ref> ya zo cikin bayanin halin Adiyya Bn Sa’ad Bn Hannada Kufi cewa Hajjaju ya nemi da ya La’anci Ali Bn Abi Talib idan kuma yaki yi Zai masa Bulala 400, tareda wannan barazana Adiyya yaki yi, Hajjaju ya sa aka masa Bulalla 400 tareda aske gashin Kansa da Gemunsa <ref>Ibn Saad, Tabaqat al-Kubra, 1410H, juzu'i na 6, shafi na 305.</ref>
A wasu riwayoyin, Hajjaju Bn Yusuf yana ganin zagin Ali matsayi wata karfaffar Falala ce, <ref>Askari, Tarjamati Ma'alimil Al-Madrasataini, 2006, juzu'i na 1, shafi na 415-416.</ref> ya zo cikin bayanin halin [[Adiyya Bn Sa’ad Bn Bn Janada Kufi]] Hannada Kufi cewa Hajjaju ya nemi da ya La’anci Ali Bn Abi Talib idan kuma yaki yi Zai masa Bulala 400, tareda wannan barazana Adiyya yaki yi, Hajjaju ya sa aka masa Bulalla 400 tareda aske gashin Kansa da Gemunsa <ref>Ibn Saad, Tabaqat al-Kubra, 1410H, juzu'i na 6, shafi na 305.</ref>


==== Rashin Amincewar Ali kan Zagin Mu’awiya ====
==== Rashin Amincewar Ali kan Zagin Mu’awiya ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki