Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Mikewar Imam Mahadi (A.F)''' wani motsi ne daga Imami na | '''Mikewar Imam Mahadi (A.F)''' wani motsi ne daga Imami na Sha biyu bayan [[bayyanar]] sa domin kafa [[Adalci]] a duniya baki daya, babu wanda ya san hakikanin lokacin da wannan motsi da yunkuri zai kasance, a modagarar riwayoyi, mikewar sa za ta kasance ta fara bulla ne a [[masallacin Harami]] a garin [[Makka]] Mukarrama zai dauki tsawon watanni takwas Mahallin Asali zai kasance kasar Iraki, Imam Hujja (A.S) a wannan yanki zai tarwatsa rundunar [[Sufyani]] ya yi nasara a kansu. | ||
Ya zo a riwaya ce akwai mutane 313 da za su kasance kebantattun Sahabban | Ya zo a riwaya ce akwai mutane 313 da za su kasance kebantattun Sahabban [[Imam Zaman (A.F)]] kuma Mataimaka sojoji da zai yaki tare da su, amma adadin wanda zasu yi tarayya cikin wannan yunkuri ya ninninka adadin kebantattun Sahabbansa, yawancin su Samari ne, sannan hatta [[Hazrat Isa (A.S)]] shima zai shiga wannan yunkuri zai taimakawa Imam Mahadi, a wata riwayar ma ya zo cewa wasu ba'arin Annabawa da Waliyyan Allah misalin Mutanen Kogo [[(Ashabul Kahfi)]] da [[Yusha'u Ibn Nun (A.S)]] da [[Muminu Alu Fir'auna]], [[Salmanul Farisi]] da [[Abu Dujanatu Ansari]] da [[Malikul Ashtar Annaka'i]] duk za su yi [[Raja'a]] su dawo duniya su taimaka masa cikin wannan yunkuri. | ||
Wasu ba'arin Malamai bisa dogara da wasu riwayoyi sun imani cewa Makamin Imamul Mahadi a wannan yunkuri wata Takobi ce tare da mu'ujizar da Allah ya sanya cikin wannan Takobi zai karya Makiyansa da ita, wasu kuma sun tafi kan cewa Makaman zamani na kimiyya za su tsaya su dena aiki a lokacin yunkurin sa ta hakan zai samu nasara da Takobinsa, amma wasu kuma sun tafi kan cewa ita wannan Takobi da ta zo a a riwaya ba komai bace face nuni da ishara yunkuri na Soja. | Wasu ba'arin Malamai bisa dogara da wasu riwayoyi sun imani cewa Makamin Imamul Mahadi a wannan yunkuri wata Takobi ce tare da mu'ujizar da Allah ya sanya cikin wannan Takobi zai karya Makiyansa da ita, wasu kuma sun tafi kan cewa Makaman zamani na kimiyya za su tsaya su dena aiki a lokacin yunkurin sa ta hakan zai samu nasara da Takobinsa, amma wasu kuma sun tafi kan cewa ita wannan Takobi da ta zo a a riwaya ba komai bace face nuni da ishara yunkuri na Soja. | ||