Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 3: | Layi 3: | ||
'''Luwadi''' (Larabci: {{Arabic|اللواط}}) shi ne Saduwar jinsi tsakanin Maza guda biyu, Luwadi tana daga Manya-manyan Zunubai, ya zo a Hadisai cewa Luwadi tafi [[Zina|Zina]] Muni, Malaman Fikihu, kan asasin Riwayoyi cewa Idan ta tabbata cewa Kan Kaciyar Dayansu ya nutse cikin Duburar dayansu to za ai musu Ukuba ta Hanyar Kisa, amma idan ya zama Kan Kaciyar dayansu bata shiga cikin Duburar dayansu ba za a yiwa Kowannensu Bulala 100. | '''Luwadi''' (Larabci: {{Arabic|اللواط}}) shi ne Saduwar jinsi tsakanin Maza guda biyu, Luwadi tana daga Manya-manyan Zunubai, ya zo a Hadisai cewa Luwadi tafi [[Zina|Zina]] Muni, Malaman Fikihu, kan asasin Riwayoyi cewa Idan ta tabbata cewa Kan Kaciyar Dayansu ya nutse cikin Duburar dayansu to za ai musu Ukuba ta Hanyar Kisa, amma idan ya zama Kan Kaciyar dayansu bata shiga cikin Duburar dayansu ba za a yiwa Kowannensu Bulala 100. | ||
Kan asasin Abin da ya zo cikin Hadisan Imamai, daga cikin Illolin Luwadi akwai hana Hayayyafa da kuma haifar yaduwar Barna cikin Gudanarwa da Tsarin Duniya, haka zalika cikin Sauran Addinan Ibrahimiyya da Mazhabobin Muslunci | Kan asasin Abin da ya zo cikin Hadisan Imamai, daga cikin Illolin Luwadi akwai hana Hayayyafa da kuma haifar yaduwar Barna cikin Gudanarwa da Tsarin Duniya, haka zalika cikin Sauran Addinan Ibrahimiyya da Mazhabobin Muslunci su ma su na ganin Muni da Haramcin aikata Luwadi | ||
== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma == | == Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma == | ||
Layi 25: | Layi 25: | ||
Haka zalika a cewar Malaman Fikihu idan ya zamana Kaciyar Dayansu bata shiga Ramin Dubarar daya ba, to za a wadatu da yiwa kowannensu Bulala 100 kawai <ref>Misali, duba Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Alameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224.</ref> cikin kowacce sura da yanayi idan Dan Luwadi ya Tuba Haddi yana faduwa daga kansa. | Haka zalika a cewar Malaman Fikihu idan ya zamana Kaciyar Dayansu bata shiga Ramin Dubarar daya ba, to za a wadatu da yiwa kowannensu Bulala 100 kawai <ref>Misali, duba Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Alameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224.</ref> cikin kowacce sura da yanayi idan Dan Luwadi ya Tuba Haddi yana faduwa daga kansa. | ||
==== Hanyoyin da Ake bi cikin Zartar da Ukubar Kisa ==== | ==== Hanyoyin da Ake bi cikin Zartar da Ukubar Kisa ==== | ||
Cikin Riwayoyi <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 7, shafi na 200</ref> da cikin litattafan Fikihu <ref>Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Alameh Halli, Tahrir al-Ahkam Al-Sharia, Al-Bait Institute (AS), juzu'i na 2, shafi na 224.</ref> an yi bayanin wasu hanyoyin zartar da hukuncin Kisa kan wanda ya aikata Luwadi, hanyoyin kuwa sune kamar haka: Sare wuyansa, Konashi da Wuta, Wurgo shi daga Dogon Gini ko wani wuri Mai tsayi kamar misalin Dutse, Jefe shi ko danno Bango Kansa ya danne shi Waliyul Al-fakihu na Musulunci kan asasin Maslaha zai zabi daya daga wadannan Hanyoyin kisa ya | Cikin Riwayoyi <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 7, shafi na 200</ref> da cikin litattafan Fikihu <ref>Mohaghegh Hilli, Shara'e al-Islam, 1408 AH, juzu'i na 4, shafi na 147; Alameh Halli, Tahrir al-Ahkam Al-Sharia, Al-Bait Institute (AS), juzu'i na 2, shafi na 224.</ref> an yi bayanin wasu hanyoyin zartar da hukuncin Kisa kan wanda ya aikata Luwadi, hanyoyin kuwa sune kamar haka: Sare wuyansa, Konashi da Wuta, Wurgo shi daga Dogon Gini ko wani wuri Mai tsayi kamar misalin Dutse, Jefe shi ko danno Bango Kansa ya danne shi Waliyul Al-fakihu na Musulunci kan asasin Maslaha zai zabi daya daga wadannan Hanyoyin kisa ya ba da umarni zartarwa kan Dan Luwadi, <ref>Imam Khumaini, Tahrir al-Wasila, Cibiyar Darul Alam, juzu'i na 2, shafi na 470, M5.</ref> na’am idan ya kasance zartar da Hukuncin zai haifar da Rauni da Bakanta Fuskar Muslunci to Waliyul Al-fakihu yana da zabi dagatar da zartar da Hukunci domin Kare Maslahar Muslunci <ref>Imam Khumaini, Sahifa Imam, 2009, juzu’i na 20, shafi na 452.</ref> ko kuma ya ba da Umarni Kashe Mai lefin ta wata Hanyar Misalin Hanyar Rataya da ko Harbi da Bindiga. <ref>Makarem Shirazi, Nasser, Estefta'at Jadid, 1427 AH, Vol.3, shafi.369, shafi.948</ref> | ||
==== Falsafar Haramta Luwadi ==== | ==== Falsafar Haramta Luwadi ==== | ||
Layi 36: | Layi 36: | ||
==== Ra’ayoyin Addinai da Mazhabonbi Dangane da Luwadi ==== | ==== Ra’ayoyin Addinai da Mazhabonbi Dangane da Luwadi ==== | ||
A wurin Ahlus-Sunna Luwadi wani aiki ne da yake Haram kuma an ayyana Haddi kan wanda ya aikata ta <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427H, juzu'i na 2, shafi na 49.</ref> na’am ba’arin wasu Mazhabobin kamar misalin Mazhabar Hanafiyya sun tafi kan Ladabtar da Mai aikata Luwadi Maimakon tsayar da Haddi a kansa. <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> a Sauran Addinai suna kallon Luwadi matsayin Kazanta kuma Haram, a <ref>Sarakhsi, Al-Mabsut, 1414 AH, juzu'i na 9, shafi na 77; Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> cikin Addinin Zartusht Hakika Luwadi ta kasance Mafi munin Aiki kuma ana zartar da Kisa kan wanda ya aikata, <ref>Rezaei, Tarikh Adayn Jahan, 1380, juzu'i na 1, shafi na 197.</ref> haka sauran Addinan Ibrahimiyya | A wurin Ahlus-Sunna Luwadi wani aiki ne da yake Haram kuma an ayyana Haddi kan wanda ya aikata ta <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427H, juzu'i na 2, shafi na 49.</ref> na’am ba’arin wasu Mazhabobin kamar misalin Mazhabar Hanafiyya sun tafi kan Ladabtar da Mai aikata Luwadi Maimakon tsayar da Haddi a kansa. <ref>Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> a Sauran Addinai suna kallon Luwadi matsayin Kazanta kuma Haram, a <ref>Sarakhsi, Al-Mabsut, 1414 AH, juzu'i na 9, shafi na 77; Mousawi Ardabili, Fiqhul Hudud wa Ta'azirat, 1427 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 52.</ref> cikin Addinin Zartusht Hakika Luwadi ta kasance Mafi munin Aiki kuma ana zartar da Kisa kan wanda ya aikata, <ref>Rezaei, Tarikh Adayn Jahan, 1380, juzu'i na 1, shafi na 197.</ref> haka sauran Addinan Ibrahimiyya su ma su na ganin Luwadin matsayin Kazanta Kuma Haram, cikin Attaura an kirayi Luwadi da Fajirci, <ref>Kiatbu Mukaddas, Ktab Lawiyan, sura 18, aya ta 22.</ref> cikin Ahadul Jadid (Sabon Alkawari) an ajiye Masu Luwadi jikin Fasikai, Azzalumai Masu Bautar Gunki, ance misalin wadannan Kazaman Mutane ba za su taba zama Magadan Malakut Din Ubangiji ba <ref>Kitab Mukaddas,Kitab Korintiyan, sura 6, aya ta 9-10.</ref> | ||
== Bayanin kula == | == Bayanin kula == |