Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Tauhidi Zati"

284 bayitu sanyayyu ,  19 Satumba
Layi 23: Layi 23:


==Dalilai Kan Kore Tsaraku Da Misali Daga Allah==
==Dalilai Kan Kore Tsaraku Da Misali Daga Allah==
Malaman kalam cikin korewa Allah misali da abokin tarayya sun kasance suna amfani da hanyar wajabcin samuwar Allah: idan wani wajibul wujudu ɗin koma bayan Allah ya kasance,  idan hara akwai wani wajibul wujud bayan Allah, to zai zamana kenan su biyu sun bambanta da juna ko kuma babu bambanci tsakaninsu, idan tsakaninsu babu ko wani irin bambanci da bambanta to za su abu guda, batun Allah biyu ya koru, wannan kuma a kankin kansa dalili ne da yake kore abokin tarayya daga Allah; amma idan kuma ya kasance akwai bambanci tsakaninsu, hakan zai haifar da tarkibi cikinsu wanda hakan korarra magana ce kuma baya halasta cikin  wajibul wujud; saboda shi tarkibi yana komawa ne ga mumkinul wujud, daidai lokacin an ƙaddara ce shi Allah wajibul wujud ne.[15]
Malaman kalam cikin korewa Allah misali da abokin tarayya sun kasance suna amfani da hanyar wajabcin samuwar Allah: idan wani wajibul wujudu ɗin koma bayan Allah ya kasance,  idan hara akwai wani wajibul wujud bayan Allah, to zai zamana kenan su biyu sun bambanta da juna ko kuma babu bambanci tsakaninsu, idan tsakaninsu babu ko wani irin bambanci da bambanta to za su abu guda, batun Allah biyu ya koru, wannan kuma a kankin kansa dalili ne da yake kore abokin tarayya daga Allah; amma idan kuma ya kasance akwai bambanci tsakaninsu, hakan zai haifar da tarkibi cikinsu wanda hakan korarra magana ce kuma baya halasta cikin  wajibul wujud; saboda shi tarkibi yana komawa ne ga mumkinul wujud, daidai lokacin an ƙaddara ce shi Allah wajibul wujud ne.<ref> Alama Hilli, Kashf al-Murad, 1413 AH, shafi na 291.</ref>


[[Imam Ali (A.S)]] cikin [[Wasiƙar Imam Ali (A.S) Zuwa Ga Imam Hassan (A.S)|wasiƙarsa zuwa ga ɗansa Imam Hassan (A.S)]] ya kawo misalin wannan dalili cikin tabbatar da koruwa abokin tarayya, yana mai cewa da Allah yana da abokin tarayya, lallai Annabawansa za su zo wurinka za kuma ka ga kufaifayin sarautu da ƙudurarsa z aka tsinkayi keɓantattun ayyukansa.[16] [[Nasir Makarim Shirazi]], malamin tafsiri kuma faƙihi na shi'a, cikin ƙarin bayani kan wannan dalili ya ce da Allah yana da abokin tarayya da tsara, wajibi ne ya kasance mai hikima shi kuma mai hikima wajibi ya sanar da bayinsa samuwarsa, ya kuma isar da dokokinsa ta hanyar manzanninsa zuwa ga mutane; sai dai bakiɗayan Annabawa sun kasance suna kiran mutane zuwa ga Allah guda ɗaya. Wani abin lura na daban shi ne cewa da ace akwai wani Allah daban, wajibi ne kufaifayin sarautarsa da mulkinsa su bayyana cikin duniya; sai da ice ita kanta duniya wani tari ne tsararre guda ɗaya, ɗayantar duniya a kansa hujja ce da ke tabbatar da kaɗaituwa da ɗayantuwar Allah.[17]
[[Imam Ali (A.S)]] cikin [[Wasiƙar Imam Ali (A.S) Zuwa Ga Imam Hassan (A.S)|wasiƙarsa zuwa ga ɗansa Imam Hassan (A.S)]] ya kawo misalin wannan dalili cikin tabbatar da koruwa abokin tarayya, yana mai cewa da Allah yana da abokin tarayya, lallai Annabawansa za su zo wurinka za kuma ka ga kufaifayin sarautu da ƙudurarsa z aka tsinkayi keɓantattun ayyukansa.<ref> Nahj al-Balagheh, Tashihu Sobhi Saleh, harafi na 31, shafi na 396.</ref>[[Nasir Makarim Shirazi]], malamin tafsiri kuma faƙihi na shi'a, cikin ƙarin bayani kan wannan dalili ya ce da Allah yana da abokin tarayya da tsara, wajibi ne ya kasance mai hikima shi kuma mai hikima wajibi ya sanar da bayinsa samuwarsa, ya kuma isar da dokokinsa ta hanyar manzanninsa zuwa ga mutane; sai dai bakiɗayan Annabawa sun kasance suna kiran mutane zuwa ga Allah guda ɗaya. Wani abin lura na daban shi ne cewa da ace akwai wani Allah daban, wajibi ne kufaifayin sarautarsa da mulkinsa su bayyana cikin duniya; sai da ice ita kanta duniya wani tari ne tsararre guda ɗaya, ɗayantar duniya a kansa hujja ce da ke tabbatar da kaɗaituwa da ɗayantuwar Allah.<ref> Makarem Shirazi, Payame Amirul Mominin (AS), 2006, juzu'i na 9, shafi na 546.</ref>


[[Muhammad Taƙiyyu Misbahu Yazdi]] shima bisa naƙali daga ma'abota hikima daga musulmai, tare da amfani da burhanis siddiƙin, ya yi bayanin dalili game da tabbatar da kaɗaituwar zatin Allah, kuma yana ganin wannan burhin matsayi burhani mafi dandaƙewa da ƙarfin hujja.[18]
[[Muhammad Taƙiyyu Misbahu Yazdi]] shima bisa naƙali daga ma'abota hikima daga musulmai, tare da amfani da burhanis siddiƙin, ya yi bayanin dalili game da tabbatar da kaɗaituwar zatin Allah, kuma yana ganin wannan burhin matsayi burhani mafi dandaƙewa da ƙarfin hujja.<ref> Mesbah Yazdi, Ilimin Falsafa, 1401, juzu'i na 2, shafi.434.</ref>


==Dalili Na Kore Tarkibi Daga Allah==
==Dalili Na Kore Tarkibi Daga Allah==
Dalili kan kore tarkibi daga zatin Allah an yi bayaninsa kamar haka: duk wani murakkabi yana da buƙatuwa kuma ko wane sashi daga murakkabi daga waninsa yak. ta wata fuska daban ita buƙatuwa zuwa ga wani, yana daga siffofi da halayen mumkinul wujud, daidai lokacin da shi Allah wajibul wujud ne, saboda haka duk wani irin tarkibi babu bambanci shin tarkibi na waje ko kuma na cikin kwakwale? Duka sun koru daga zatin Allah.[19]
Dalili kan kore tarkibi daga zatin Allah an yi bayaninsa kamar haka: duk wani murakkabi yana da buƙatuwa kuma ko wane sashi daga murakkabi daga waninsa yak. ta wata fuska daban ita buƙatuwa zuwa ga wani, yana daga siffofi da halayen mumkinul wujud, daidai lokacin da shi Allah wajibul wujud ne, saboda haka duk wani irin tarkibi babu bambanci shin tarkibi na waje ko kuma na cikin kwakwale? Duka sun koru daga zatin Allah.[19]
Automoderated users, confirmed, movedable
7,194

gyararraki