Jump to content

Magariba Ta Shari'a

Daga wikishia

Magariba ta shari’a, (Larabci: الغروب) Magana ce kan farkon shiga lokacin sallar Magariba wandaake yin bahasia a kansa a ba’arin wani sashe daga babukan fiƙihu, Magariba ta shari’a yana cikin mas’lolin kamar misalin mas’alar ƙarshen lokacin sallar La’asar, farkon lokacin sallar Magariba, ko kuma ƙarshen yinin Azumi lokacin buɗe baki, haka kuma tsayuwa ta zaɓi a Arafat duka ya tattaro su. da wannan dalili ne a cikin ba’arin babukan fiƙihu daban-daban ake bahasinsa misalin babin Sallah, Azumi da Hajji. [1] Dangane da lokacin Magaribar shari’a akwai saɓanin tsakankanin Malaman fiƙihu, wasu ba’arinsu suna ganin yana farawa daga faɗuwar rana, [2] Marubucin littafin Jawahirul Al-Kalam ya ce Aksarain Malaman fiƙihu suna ganin Magaribar shari’a tana farawa ne daga lokacin jan da yake gabas a sama ya tafi ya kauce (Zihabi Humra Mashraƙiyya) [3] kuma daga lokacin ne ake fara buɗa baki. [4]


Bayanin kula

  1. Hashemi Shahroudi, Farhang Fikh Farsi, 2005, juzu'i na 1, shafi 413.
  2. Behjat, Estifta'at, 1428 AH, juzu'i na 2, shafi na 348.
  3. Najafi, Jawahirul Al-Kalam, 1362 AH, juzu'i na 7, shafi na 108-109.
  4. Duba Tabatabaei Yazdi, Al-Urwa Al-Wugtha, 1431 AH, juzu'i na 1, shafi na 345, shafi na 3.

Nassoshi

  • Behjat Fumani, Mohammad Taƙi, Istifta'at, ƙum, ofishin Ayatullahi Behjat, 1428H.
  • Tabatabaei Yazdi, Sayyid Mohammad Kazem, Al-Urwa Al-Wuska, Maƙalar Sayyid Abdul Karim Mousaɓi Ardebili, ƙum, Mu’assasa Al-Nashar na Jami’ar Al-Mafid, 1431H.
  • muassasa Dayiratul Almaref Fikhu Al-Islami, Farhang Fikhu Farsi, ƙum, Muassasa dayiratul Almaref fikhu Islami , 1385.
  • Najafi, Mohammad Hassan, Jawaher Al-Kalam, Bincike na Ebrahim Soltani, Beirut, Dar Ahya Al-Tarath Al-Arabi, 1362H.