Ainul Al-Wardati
Ainun Al-Wardati (arabic: عين الوردة) wani yanki ne tsakanin jazirar yankin kogin Dajla da Furat [1] wanda anan ne a ka fara saurar miƙewar tawwabin, [2] tawwabin wasu gungun jama'a ne daga mutanen Kufa ƙarƙashin kwamandancin Sulaiman Bin Surad Khuza'i suka miƙe neman fansar jinin Imam Husaini (A.S) domin biyan bashi gazawarsu cikin taimakawa Husaini (A.S) kuma a wannan wuri suka yi shahada. [3] A cewar wasu Ainul Al-Wardatu wani masauki ne tsakanin Kufa da Dimashƙ. [4] wannan yanki ana kiransa da Ra'asul Aini, [5] Ra'asul Aini yana nan a Jahar Hisika arewa maso gabashin ƙasar Siriya. [6]
Bayanin kula
- ↑ Hamvi, Majam al-Baldan, 1399 AH, juzu'i na 4, shafi na 180.
- ↑ Duba Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1421 Hijira, Juzu’i na 8, shafi na 148.
- ↑ Duba Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1421 Hijira, Juzu’i na 8, shafi na 148.
- ↑ Shawi, tare da Rokb al-Husaini, 2006, juzu'i na 5, shafi na 185.
- ↑ Hamvi, Majam al-Baldan, 1399 AH, juzu'i na 4, shafi na 180.
- ↑ <a class="external text" href="http://www.yabeyrouth.com/4607-%D8%B1%D8%A3%D8%B3-%D8%A7%D9%84%D8%B9%D9%8A%D9%86">مقاله رأس العین</a>
Nassoshi
- Hamvi, Majam Al-Baldan, 1399 AH, juzu'i na 4, shafi na 180.
- Duba Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1421H, juzu’i na 8, shafi na 148.
- Duba Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1421H, juzu’i na 8, shafi na 148.
- Shawi, tare da Rokb Al-Husaini, 2006, juzu'i na 5, shafi na 185.
- <a class="external text" href="http://www.yabeyrouth.com/4607-%D8%B1%D8%A3%D8%B3-%D8%A7%D9%84%D8%B9%D9%8A%D9%86">مقاله رأس العین</a>Hamawi, Majam Al-Baldan, 1399 AH, juzu'i na 4, shafi na 180.