Ɓoye Gaskiya

Daga wikishia
ka da a yi kuskuren ƙaddara wannan ƙasida da ƙasidar Ɓoye Shaida

Ɓoye gaskiya, (Larabci: كتمان الحق) shi ne ɓoye wani abu zai sadar da mutum zuwa ga haƙiƙa [1]a cewar ma'abota bincike, a cikin Alkur'ani akwai mas'aloli guda ashirin da suka bahasi kan ɓoye gaskiya, [2] waɗannan ayoyi sun yi ishara zuwa ga ba'arin misdaƙan ɓoye gaskiya misalin: ɓoye ilimin addini, ɓoye shaida, ɓoye imani, ɓoye sirrika da ɓoye ni'imomin Allah, [3] Hassan Musɗafawi cikin littafin Tafsir Roshan, ya fassara ɓoye gaskiya a isɗilahin Alkur'ani da ɓoye ilimin addini, [4] cikin ayar Kitman (ayar ɓoye gaskiya) da kuma wasu ayoyin misalin aya ta 146 da 42 suratul Baƙara da aya ta 71 suratul Alu Imrana, haƙiƙa Alkur'ani ya yi bayanin misdaƙan ɓoye gaskiya. [5]

kan asasin tafsiran shi'a, masu ɓoye tabbatattun abubuwa da ilimin addini sun kasance Malaman Ahlul-Kitab, [6] wanda Alkur'ani ya bayyana su matsayin ƙasƙantattun mutane tare da tsine musu. [7] haka nan kuma wasu ba'arin Malaman tafsiri sun tafi kan cewa cikin wurare da mutane suka kasance cikin tsananin buƙatar faɗakarwa da tsinkayar da su haƙiƙa shiru yana kasancewa misdaƙi daga ɓoye gaskiya. [8] Alkur'ani mai girma cikin aya ta 106 suratul Ma'ida da aya ta 283 suratul Baƙara ya yi ishara kan ɓoye gaskiya, [9] haka nan cikin aya 28 suratul Gafir kan ɓoye imani, [10] aya ta 228 suratul Baƙara ɓoye abin da yake ciki mace. [11] cikin aya ta 37 suratul Nisa'i ɓoye ni'imomin Allah. Nam ma ya yi ishara [12]

a cewar masu bincike, ɓoye a kankin kansa wani abu da bashi da hukunce-hukunce shari'a ko na Akhlaƙ, kaɗai yana da mabambantan hukunce-hukunce ta fuskanin misdaƙansa. [13] alal misali, a mahangar Akhlaƙ ɓoye sirrika da aibobin mutane da ɓoye imani a wuraren tsoron cutuwa (Taƙiyya) abu ne mai kyawu [14] a mahangar kuma suna kasance wajibi ko mustahabbi, [15] a mahangar Akhlaƙ ɓoye tabbatattun abubuwa da ɓoye shaida, abu ne mara kyau, [16] a shari'a kuma haramun ne. [17]

Bayanin kula

  1. Rezaei Esfahani, Tafsir Kur'an Mehr, 1387, juzu'i na 2, shafi na 59.
  2. Moezni, "Kitmane Haƙƙi".
  3. Hadi, "Ketman Mamdouh wa Mazmum (miyar wa Caleshha)", shafi na 126; Jamal, Bigi
  4. "Jurmi neagri Kitmane Shahatad wa Caleshhaye An dar Huƙuƙi Iran", shafi na 151-152.
  5. Beigi, "Jurmi Angari Kitmane Shahadat wa Caleshhaye An dar Huƙuƙi Iran", shafi na 150.
  6. ɗabarsi, Majma Al-Bayan, 1372, juzu'i na 1, shafi na 442.
  7. Moezni, "Ketman Haƙ"
  8. Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1371, juzu'i na 1, shafi na 550.
  9. "Jurmi neagri Kitmane Shahatad wa Caleshhaye An dar Huƙuƙi Iran", shafi na 151-
  10. Moezni, "Ketman Haƙ"
  11. rishe yabi madeh Katam, "sayit Tanzil".
  12. rishe yabi madeh Katam, "sayit Tanzil".
  13. Hadi, "Ketman Mamdouh wa Mozmum ( Miyar wa Caleshha)", shafi na 124.
  14. Hadi, "Ketman Mamdouh wa Mozmum ( Miyar wa Caleshha)", shafi na 126.
  15. Tayeb, Atyeeb Al Bayan, 1369, juzu'i na 2, shafi na 266; Shahid Awol, Al-ƙawa'id wa Al-Fawa'id, Maktabat Al-Mafid,Juzu'i na 2, shafi na 157; Mu'assaseh Da'iratul Al-Marif Fiƙh Islami bar mazhab Ahlul-Baiti (A.S), Farhang Fiƙh Muɗabiƙ Mazhab Ahlul-Baiti(A.S), 1426 Hijira, Juzu'i na 1, shafi na 591.
  16. Hadi, "Ketman Mamdouh wa Mozmum ( Miyar wa Caleshha)", shafi na 138.
  17. Shahid Sani, Masalik Al-Afham, 1413 AH, juzu'i na 14, shafi na 263.

Nassoshi

  • Makarem Shirazi, Nasser, Tafsir Namuneh, Tehran, Darul-e-Kitab al-Islamiyya, bugun farko, 1371.
  • Mostafavi, Hassan, Tafsir Roshan, Tehran, Cibiyar Buga Littattafai, bugun farko, 1380.
  • Rezaei Esfahani, Mohammad Ali, Tafsir Mehr, ƙum, Fajuheshhaye Tafsir wa Ulumul Kur'an, bugun farko, 1378.
  • Rezaei Esfahani, Mohammad Ali, Tafsir Mehr, ƙum, Fajuheshhaye Tafsir wa Ulumul Kur'an, bugun farko, 1378.
  • Shaheed Thani, Zain Al-Din bin Ali, Masalik al-Afham ilia Tankih Shari'i Al-Islam, Islamic Mu'assastu Al-Maruif Al-Islamiyya,, ƙum, bugu na farko, 1413H.
  • Shahid Awol, Muhammad, Al-ƙawa'id wa Al-Fawa'id, ƙum, Al-Mufid, bugu na daya, 1400 AH.
  • Tayeb, Abdul Hossein, Atyeb Al-Bayan fi Tafsir al-ƙur'an, Tehran, Nash Islam, bugu na biyu, 1369.
  • ɗabarsi, Fazl bin Hasan, Majma Al-Bayan fi Tafsir Al-ƙur'an, Tehran, Nasser Khosrow Publishing House, bugu na uku, 1372.
  • بیگی، جمال، «جرم‌انگاری کتمان شهادت و چالش‌های آن در حقوق ایران»، دوفصلنامه آموزه‌های حقوق کیفری، شماره ۱۴، ۱۳۹۶ش.
  • مؤذنی، محمد، «کتمان حق»، بانک مقالات علوم انسانی پژوهه، ۱۳۹۳ش.
  • هادی، اصغر، «کتمان ممدوح و مذموم (معیارها و چالش‌ها)»، فصلنامه اخلاق، سال هشتم، شماره ۳۰، تابستان ۱۳۹۷ش.

Mu'assaseh Da'iratul Al-Marif Fiƙh Islami bar mazhab Ahlul-Baiti (A.S), Farhang Fiƙh Muɗabiƙ Mazhab Ahlul-Baiti(A.S), bugu na farko shkeara ta 1426 h ƙamari.