wikishia:Do you know/2024

Daga wikishia
  • ... Ko ka san Malik ɗan Nuwaira (An kasheshi Shekara ta 11 bayan hijira) yana daga cikin Sahabban Manzon Allah (s.a.w) Wanda khalid bin walid ya kashe da tuhumar yin ridda?
  • ...Kur'ani zancen Allah kuma littafin sama a wurin musulmai wanda aka yi wahayinsa zuwa ga hazrat Muhammad ta hanyar Mala’ika Jibrilu?