Bajdalu Bn Sulaimi Kalabi

Daga wikishia

Bajdalu Bn Sulaimi Kalabi, (arabic: بجدل بن سليم الكلبي) ya kasance ɗaya daga Dakarun Umar Bn Sa’ad a lolacin Waki’ar Karbala, shi ne wanda bayan shahadar Imam Husaini (A.S) ya tattaka ya zuwa kan Gangar jikin Imam Husaini (A.S) da yake kwance kan ƙasa ya sa wuƙa ya da datsen yatsan Imam saboda zoben da yake jikin yatsan. An kama wannan tsinannen Mutumi a lokacin Yunƙurin Muktar, sannan Muktar ya bada Umarnin kashe shi. [1]

Bayanin kula

  1. Ibn Taos, Allahouf, 1348, shafi na 130; Ibn Nama, Zob al-Nazar, 1416 AH, shafi na 123; Ibn Nama, Muthir al-Ahzan, 1406H, shafi na 76.

Nassoshi

  • Bintaus, Ali bin Musa, Allahouf, Jahan Publications, Tehran, 1348.
  • Ibn Nama Hali, Jafar bin Muhammad, Zob al-Nazar fi Sharh al-Thar, Al-Nashar al-Islami Institute, ƙum, 1416 AH.
  • Ibn Nama Hali, Jafar bin Muhammad, Muthir al-Ahzan, Imam Mahdi School Publications, ƙum, 1406 AH.