Jerin gudummuwar ma'aikaci Yunusibrahim86
Appearance
Results for Yunusibrahim86 magana rajistan hani uploads logs global account
A user with 18 edits. Account created on 8 Mayu 2024.
29 Yuni 2024
- 18:4918:49, 29 Yuni 2024 bamban tarihi +7,490 N Hadisan An Gina Muslunci Kan Rukunai Biyar Created page with " '''Hadisan gina musulinci ko kuma ginshiqan musulinci ko rukunan musulinci'''[larabci;{{أحاديث بُنِي الإسلام}}]hadisai ne da suka zo a cikin litattafan Shi’a da Sunna kuma an rawaitosu ne daga Annabi da kuma iyalan gidan shi tsira da aminci su tabbata a garesu.kuma su hadisan suna maganane kan ginshiqan da aka gina musulinci a kai,kuma wasu hadisai sun nuna cewa waxannan sune rukunan musulinci ga su kamar haka,sallah,zakka,hajji,azumi da kuma wailay..."
18 Yuni 2024
- 19:1919:19, 18 Yuni 2024 bamban tarihi +981 N Abul Kasim (Alkunya) Created page with "ا '''Abul Qasim''' (Larabci:{{Arabic| ابوالقاسم}}) alkunya ce ta Annabi Muhammad tsira da aminci su tabbata a ga reshi da iyalan gidan shi.[1] Manzon Allah ya sami wanna alkunyar ne bayan Allah ya azurtashi da xa mai suna Qasim.[2] amma a wata ruwaya shiek Saduq yana ganin wanna alkunya tasamu asali ne daga sifar Qasim sabo da imani ko kafir cewa Annabi yana raba mutane zuwa gida biyu ‘yan wuta da ‘yan aljanna.[3] Bisa abin da Muhammad xan Ali Al’arda..."
- 18:5118:51, 18 Yuni 2024 bamban tarihi +3,587 N Aba Salih Created page with " '''Aba Salih''' (Larabci:{{Arabic| ابا صالح}}) Alkunya ce da ake nuna imamul Muhadi da ita tin daga qarni na 11 hijira,wanna kalma da ira’iranta kamar Salih da Aba Salih a cikin hadisai,amma a cikin hadisi ba’a faxi cewa alkunyar imam Mahadi ce ba.kazalika malaman aqida da masu sharhi kan hadisi basu xauki wanna kalma a matsayin alkunya ta imamul Mahadi ba. Ya zo a cikin wasu hadisai cewa idan ku kavata,to ku nemi xaukin ko ku kira Salih ko Aba Salih ko Ba S..."
1 Yuni 2024
- 18:4218:42, 1 Yuni 2024 bamban tarihi +1,458 N Du'a'u Hazin Created page with "'''Du’a’u Hazin [Farisanci دعای حزين''' Ita ce addu’a da aka jingina ta ga Imam Sajjad (a.s.), wacce ake so a karanta ta bayan sallar isha’i[1] A cikin wannan addu’a akwai ma’anoni kamar nadamar abin da mutum ya aikata na zunubi da naiman gafarar Allah da ɗauka ka Allah da bayyana girmansa, da kaɗaita shi da kuma nayyana ba wani Ubangiji bayansa. da naiman sauƙin mutuwa da naiman gafara daga Allah [2] Wasu masu bincike sun yi imanin cewa jigogin w..."
- 18:3718:37, 1 Yuni 2024 bamban tarihi +2,640 N Khalilullahi (Laƙabi) Created page with " '''Kalilullah [Farisanci خليل الله''' (ma’ana abokin Allah[1]) sunan Annabi Ibrahim ne[2] kasancewarsa Khalilullah ya kasance abin yabo ga Ibrahim[3] wanda ya fi matsayin Annabci da Manzon ci[4] a wata ruwaya. daga Imam Sadiƙ (a.s) an ce da farko Allah ya ɗauki Ibrahim a matsayin bawa, sannan annabi, sannan kuma manzo, sannan ya ɗauke shi a matsayin abokinsa (Khalil)[5]. A cikin aya ta 125 a cikin suratun Nisa'i yana cewa:Kuma Allah ya zabi Ibrahim a matsa..."
- 18:2818:28, 1 Yuni 2024 bamban tarihi +1,578 N Kalimullahi (Laƙabi) Created page with "'''Kalimullah [Farisanci کلیم الله''' (Ma'anar shi shine : wanda Allah ya yi magana da shi) laƙabin ya keɓanta ga Annabi Musa (AS) [1] kuma ana kiransa Kalimullah saboda Allah ya yi magana da shi ba tare da wani a tsakani ba. an ɗauke shi a matsayin suna mai alheri a gare shi.[3] Kamar yadda aya ta 164 a cikin suratun Nisa’i, ta nuna Allah ya yi magana da Musa (AS) [4] A cikin aya ta 144 a cikin suratu A’araf, an kuma ambaci zancen da Allah ya yi da Musa...."
- 18:2118:21, 1 Yuni 2024 bamban tarihi +3,560 N Sanyayar Wuta Ga Annabi Ibrahim (A.S) Created page with " '''Wuta tayi sanyi gA Annabi Irahima [Farisanci سردشدن آتش بر ابراهیم ]''' wannan shine ceto na mu'ujiza da Ibrahim ya samu daga wutar da Nimrud sarkin Babila da masu bautar gumaka suka tanadar masa domin ya karya musu gunki [1] Alƙur'ani a aya ta 51 zuwa 70 a cikin suratu Anbiya da aya ta 85 zuwa ta 98 a cikin suratu Safat da aya ta 24 a cikin suratu Ankabut da[2] aya ta 69 a cikin suratu Anbiya Allah ya yi magana akan wuta da tai sanyi da aminc..."
- 18:0918:09, 1 Yuni 2024 bamban tarihi +1,154 N Daran 21 Ga Ramadan Created page with " '''DAREN 21 GA WATAN RAMADAN SHI ne [Farisanci شب بیست و یکم رمضان ]''' : Daren shahadar Imam Ali (AS) yana ɗaya daga cikin rane ku masu muhimmanci a kalandar Shi'a. Kamar yadda rahotannin tarihi suka nuna cewa Ibni muljam muradi ya sari Imam Ali (a.s) a daren 19 ga watan Ramadan, kuma Imam ya yi shahada a daren 21. a wasu garuruwa a cikin ƙasar iran ana yin zaman makoki da ta'zia da ake kira Ta'ziar ƙanbar da Sayyidina Ali (AS)[3]. Kamar yadda ma..."
29 Mayu 2024
- 17:1617:16, 29 Mayu 2024 bamban tarihi +23,689 N Shahadar Sayyada Fatima (S) Created page with " '''Shahadar Sayyid Faxama a [A S] [larabce شهادة السيدة فاطمة (ع)،]''' yana daga cikin dadaddiyar akidar ‘yan Shi’a, kamar yadda ‘yan Shi’a suka yi imani da cewa Fatima ‘yar Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, ba ta mutu haka kawai ba ko mutuwa ta dabi’a ba, a’a. ta yi shahada ne sakamakon abin da wasu daga cikin sahabban Manzon Allah suka yi mata, kuma babban sanadin shahadarta shi ne Umar bin Khaddabi. Asalin sab..."
- 16:4616:46, 29 Mayu 2024 bamban tarihi +7,410 N Fatawar Haramcin Ƙirƙirar Makamin Ƙaredangi da Yin Amfani da shi Created page with " '''Fatawar haramcin qirqirar makamin qaredange da yin anfani da shi, fatawa ce [larabci''' فتوى تحريم صناعة واستخدام الأسلحة النووية] ta fiqihu ta Assayid Ayatullahi Ali Alkamna’i wadda ya yita a matsayin raddi ga qasar Isra’i sanda tayi iqrarin cewa Iran tana yinqurin qirqirar makamin qare dangi,kuma shi Assayid Ali Alkamna’i yana ganin cewa makamin qare dangi barazanace ga dan adam kuma ya haramta. Wasu daga cikin malamai su..."
28 Mayu 2024
- 19:1519:15, 28 Mayu 2024 bamban tarihi +14,276 N Ƙunar baƙin Wake Ko Ayyukan Ta'addanci Created page with " '''Yin qunar baqin wake,[larabci العمليات الانتحارية]''' aiki ne na ta’addanci,wanda mutum yake tada bam domin ya kashe wasu mutane,mafi yawanci shi aiki qunar baqin wake akanyishi ne domin addini da kuma siyasa, kuma mafi yanci a qasashe da dama anfi kaiwa yan shi’a hari qunar baqin wake,kamar a qasashe irin su Iran,Afganistan,pakistan,Iraq,Siriya,Lubnan da Yaman. Gungun ‘yan ta’adda masu kafirta mutane mabiya Ahlussuna sune suke kai harahare..."
- 18:5418:54, 28 Mayu 2024 bamban tarihi +3,137 N Addu’ar Ya Aliyu Ya Azimu Created page with "'''Addu’ar ya Aliyu ya Azimu''', wanna addu’ar tana daga cikin addu’o’i na watan Ramadan,wanda aka yi umarnin karantata bayan sallar wajib,sabo da haka mu ‘yan shi’a muke karantata a yayin da muka taro baya sallah ta wajib, kuma an rawaito wanna addu’a a cikin littafi na Iqbalil A’amal da littafin Musbahul Kaful’ami da littafin Zadul Mi’ad daga imamu Sadiq da imamu Kazum tsira da amincin Allh ya tabbata a gare su.kuma wanna addu’a tana da tasiri waj..."
- 18:3618:36, 28 Mayu 2024 bamban tarihi +2,266 N Shuraihu Ɗan Hani Alharisi Created page with " '''Shuraih xan Hani Alharisi Alminhaji Alkufi,[larabci''' شريح بن هاني الحارثي المذحجي الكوفي] ya yi wafati a shekara ta 78 hijira,xaya ne daga cikin shuwagabanin sujojin Imamu Ali A S a yaqin Jamal,Siffin da kuma Nahrawan[2] imamu Ali ya aike mishi da wasiqa a lokacin da yanaxashi a mastayin shugaban sojojin da ya tura zuwa yankin Sham[3] a cikin wasiqar ya yimishi wasiyya da ya jin tsoran Allah,kuma yana jan kunnashi ruxa da yaudara ta du..."
27 Mayu 2024
- 19:2519:25, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +5,614 N Tuhuma Created page with " '''Zargi ko tuhuma [larabci التُهْمَة]''' shi ne nuna munanan tinani da kuma danganta ayyukan da ba na gaskiya ba ga wasu. Ana ɗaukar tuhuma haramun ce kuma babban zunubi ce a musulinci. Hukuncin wanda yi tuhuma ga wani shi ne Atta’azir wato abin da alqali yaga yadace, kuma a cikin Alkur’ani, Allah Ta’ala ya yi alkawarin yiwa wanda ya aikata tuhuma azaba mai girma.Amma a yaran Larabci akwai banbanci tsikanin kalmar Tuhuma wato qazafi, da kalmar Buhtan da..."
- 19:1219:12, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +7,833 N Kwalliyar Ƴa Mace Created page with " '''Kwalliya a gurin ‘ya mace,[larabci زينة المرأة]''' tana nufin yiwa fuskarta kwalli da kayan kwalliya,ko kuma ita kwalliya tana nufin kawar da duk wani abu a fuska da kuma yin anfani da kayan kwalliya da duk wani abu da zai qarawa fuska kyau.kuma akwai hukunce-hukunce nayi kwalliya,kwalliya abu ne da yake halas a kan shi,kamar yadda yake wajibi mace tayiwa mujinta kwalliya idan ya buqaci hakan,kuma ita kwalliya mustahabbi ce idan miji bai buqata ba,kwalliy..." Tag: Visual edit: Switched
- 18:3918:39, 27 Mayu 2024 bamban tarihi −1 m Rayuwa Imani ce Da Gwagwarmaya No edit summary Tag: Gyaran gani
- 18:3518:35, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +4,268 N Rayuwa Imani ce Da Gwagwarmaya Created page with " '''Rayuwa haqiqa imani ce da gwaagwarmaya [larabce إن الحياة عقيدة وإجتهاد],''' magana ce da ake jingina ta ga Imam Husaini (a.s), kuma an yi sabani a kan ingancin jingina wannan magana ga Husaini bn Ali (amincin Allah ya tabbata a gare shi). zuwa ga Imam ba tare da ambaton dalili ba a kanhakan, amma Murtada Moxahhari yana ganin cewa wannan magana bata imamu Husaini bace ba tsara da aminci sutabbata a gare shi,sabo da rashin dalili kan hakan,da kum..."
- 18:1318:13, 27 Mayu 2024 bamban tarihi +1,605 N Tahajjud Created page with "'''Tahajud''' (Larabce: التهجد) kalma ce wacce tazo a Kur’ani, tana nufin tsayuwar dare domin yin sallar dare, da karatun alkur’ani, da ambaton Allah, da neman gafara[1]. Kuma wanna kalmar tazo a cikin Alqur’ani a aya ta 79 cikin sauratul Isra’a﴿وَمِنَ اللَّيْلِ فَتَهَجَّدْ بِهِ﴾.[٢] "Kuma da dare ko a cikin dare kayi sallar nafila[2]. Allama Xabataba’i yana ganin ma'anar tahajjudi shine, farkawa da dare bayan bacci dom..." Tag: Visual edit: Switched