Babban shafi

Daga wikishia
Sake dubawa tun a 13:36, 9 Nuwamba 2023 daga Alavi (hira | gudummuwa) (Replaced content with "{{صفحه اصلی}}")
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)
Encyclopedia na mazahabar Shi'a, Majma'a Ahlul-baiti (A S) na Dunya
223 Labari / 3,252 gyara cikin Hausa

Maƙalar da aka zaba

Jafar Bn Muhammad Sadik (A.S) ya rayu tsakanin Shekaru 83-148 h kamari, Imami na shida cikin jerin Imamai Goma sha biyu na Shi’a ya karbi ragamar Imamanci bayan Mahaifinsa Imam (Bakir (A.S) ya yi Imamanci tsawon Shekaru 34 daga shekara ta 114-148 h kamari zamanin Halifancin Sarki Hisham Bn Abdul-Malik bayansa kuma ya yi zamani daya tare da Sarakunan Abbasiyawa guda biyu Saffahu da Mansur Dawaniki, Sakamakon Rauni da Hukuma Umayyawa ta fuskanta Imam Sadik (A.S) ya samu damar yin ayyukan bada Ilimi da yada shi sosan gaske idan aka kwatanta da sauran Imaman Shi’a, adadin Dalibansa da suke daukar Ilimi a wurinsa sun kai Mutum 4000, Akasarin riwayoyin Ahlil-Baiti (A.S) daga Imam Sadik (A.S) aka rawaito su, da wannan dalili ne ake kiran Mazhabar Shi’a Imamiyya da sunan Mazhabar Jafariyya.

Full article ...

Other featured articles: Alwalar IrtimasiIsmar ImamaiMikewar Assayid Hasani

Shin kasani ...
Labarin da aka Shawarar


  • Tilawar Alkur'ani «ko karatun Alkur’ani, haqiqa Ubangiji ya umarci Annabi (S.A.W) tare da dukkanin Musulmi da tilawar Alkur’ani»
  • Tauhidi «Tauhid Tushen Asalin dukkanin Akidu a Muslunci, ma’anar sa shi ne dayanta Allah da rashin sanya masa Tanka da misali, da kuma rashin Abokin Tarayya cikin halittar Duniya»
  • Ahlil-Baiti «Ahlil-baiti da larabci ko kuma a ce Ahlul-baiti na nufin Iyalan gidan Annabin Muslunci (S.A.W) a littafan Adabin Ƴan Shi’a abin da ake nufi da Kalmar shi ne Ma’asumai Goma sha hudu,»
  • Imam Jawad (A.S) «ko kuma Imam Muhammad Taƙiyu wanda ya rayu tsakanin shekaru 195-220 Imami na tara cikin jerin Imaman Shi’a Isna Ashariyya, ana masa Alkunya da Abu Jafar ana kuma masa Laƙabi da Jawad da Ibn Rida»
  • Amru Bn Abdi Wuddi «Amru Bn Abdi Wuddi wanda aka kashe shekara 5 h kamari; ya kasance daga Jaruman Mayakan Kuraishawa da Imam Ali (A.S) ya kashe su.»
  • Ziyarar Imam Husaini (A.S) «Ziyarar Imam Husaini (A.S) tana daga ayyuka mafi falala a wurin Ƴan Shi’a, cikin litattafan riwaya an ambaci lada mai yawa tarin kan wannan Ziyara»
  • Waƙi'ar Kai Hari Gidan Fatima (S) «Waƙi’ar Kai Hari Gidan Hazrat Fatima (S) wannan lamari ya faru lokaci da Umar Bn Khaddad tare da Mutanensa suka hallara a kofar gidan Fatima diyar Manzon Allah domin fito da Ali da sauran mutanen da suke cikin gidan domin tilasta su yin Mubaya’a ga Abubakar,»
  • Imam Hadi (A.S) «Aliyu Bn Muhammad wanda ya fi shahara da Imam Hadi ko Imam Nakiyu ya rayu tsakanin 212-254 ya kasance Imami na goma cikin jerin Imamai goma sha biyu na `Yan Shi'a,»
  • Mutahhirat «Mutahirrat, ma’ana Masu tsarkakewa, wani Isdilahi ne na Fiƙihu da ake amfani da shi kan wasu abubuwa da suke tsarkake abubuwan da suka tabu da Najasa,»
  • Sahifa Sajjadiyya «Sahifa Sajjadiyya wani littafi ne da ya tattaro Addu’o’in Imam Sajjad (A.S) wadanda ya shifta su zuwa ga ƴaƴansa biyu, Imam Baƙir (A.S) da Zaidu Bn Ali,»
Babban Rukuni
ردهٔ Beliefs‎ یافت نشد
ردهٔ Culture‎ یافت نشد
ردهٔ Geography‎ یافت نشد
ردهٔ History‎ یافت نشد
ردهٔ People‎ یافت نشد
ردهٔ Politics‎ یافت نشد
ردهٔ Religion‎ یافت نشد
ردهٔ Sciences‎ یافت نشد
ردهٔ Works‎ یافت نشد